Kotu ta mayar wa Sowore belinsa, ta ba shi sabon beli na Naira miliyan 200
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta mayar wa ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, belinsa tare…
Manhajar Rayuwa
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta mayar wa ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, belinsa tare…
Iyayen yara dalibai 42 da ‘yan ta’adda suka sace daga Makarantar Firamare da Karami Sakandaren ta Mussa a Ƙaramar Hukumar…
Wasu mahara da ake zargin mambobin ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP ne sun kai hari Makarantar Sakandaren Gwamnati ta rana…
Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewa kwamandoji 76 na ƙungiyar ISWAP sun miƙa wuya ga jami’an tsaro a yankin…
Ɗaya daga cikin manyan jagororin adawa a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DR Congo), Delly Sesanga, ya ce jami’an gwamnati sun hana…
Rundunar Operation HADIN KAI (OPHK), tace wasu manyan shugabannin ƙungiyar ISWAP sun fice daga maboyarsu tare da miƙa wuya ga…
Shelkwatar Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kogi ta fara bincike kan zargin kisan wata malamar makarantar firamare da aka ce an…
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe wasu fitattun ‘yan ta’addan Lakurawa guda biyu tare da ƙwato makamai da alburusai a…
Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta kama wasu ’yan’uwa biyu, Emmanuel Eugene mai shekara 18 da Kelvin Eugene mai shekara 20,…
Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu kwamandojin ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP guda bakwai…