Ranar Talata Gwamnatin Tarayya ta shirya wani baron manama labarai a kan shirye-shiryen Bikin Ranar Dimokuradiyya ta 2026 a Abuja.

A cedar Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma Ahaji Muhammad Idris, taken Aaron na bana shi ne “Shekaru 27 na Mulkin Dimokuradiyya a Najeriya: Nasarori, Kalubale, da Hanyoyin ci Gaba”.

Ya kuma tabbatar da jajircewar Gwamnatin Tarayya wajen gudanar da dimokiradiyya da kuma tabbatar da hadin kan kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *