Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Labarai Najeriya

NAHCON ta fidda sabbin tsare-tsare a aikin Hajjin bana

April 28, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar jin dadin alhazai ta Kasa (NAHCON) ta sanar da cewa za’a fara jigilar maniyyatan Najeriya zuwa kasa mai tsarki…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Majalisar Wakilai ta amince Tinubu ya ciyo bashin Dala Miliyan 516

April 28, 2026 Garzali Yakubu

Majalisar Wakilai ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu na karbar bashin dalar Amurka miliyan $516,333,007 (dari biyar da sha-shida,…

Siyasa

Sanata Marafa ya fice daga jam’iyyar ADC

April 28, 2026 Garzali Yakubu

Sanata Kabiru Marafa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar (ADC), inda ya koma sabuwar jam’iyya mai suna (NDC), makonni kadan…

Duniya Tattalin Arziki

Yadda ficewar UAE daga OPEC ka iya girgiza harkar danyen mai

April 28, 2026 Garzali Yakubu

A wani mataki da ka iya girgiza kasuwannin danyen mai na duniya, Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da shawarar da…

Manyan Labarai Siyasa

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yanki tikitin tazarce

April 28, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya tsaf don neman tazarce, bayan da aka karbi takardun takararsa a hukumance. Honorebul…

Labarai Siyasa

Jam’iyyar ADC ta aika koke gaban Cif Jojin Kasa

April 28, 2026 Garzali Yakubu

Jam’iyyar ADC t a shigar da wata bukatar gaggawa Cif Jojin Najeriya, Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, tana neman a sanya…

Labarai Siyasa

Kotu ta dage sauraron bukatar soke rajistar wasu jam’iyyun adawa

April 27, 2026 Garzali Yakubu

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage sauraron karar da kungiyar Tsoffin ‘Yan Majalisa ta shigar tana…

Manyan Labarai Sadarwa

Gaskiya a sadarwa tsakanin gwamnati da talakawa wajibi ce —Ministan Yada Labarai

April 26, 2026 editorinchief

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Alhaji Mohammed Idris, ya ce bude hanyoyin sadarwa a-kai-a-kai kuma babu boye-boye…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Jam’iyyun adawa za su tsayar da dan takarar Shugaban Kasa guda

April 25, 2026 Garzali Yakubu

Jam’iyyun adawa na Najeriya sun gudanar da wani babban taro ranar Asabar a birnin Badun na Jihar Oyo, inda suka…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Fadar Shugaban Kasa ta mayar wa Sarki Sanusi martani

April 24, 2026 Garzali Yakubu

Fadar Shugaban Kasa ta kare manufofin tattalin arzikin da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu take aiwatarwa, bayan sukar da tsohon…

Posts pagination

1 … 131 132 133 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Wasanni

Arsenal ta casa Sunderland

September 12, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.