Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Labarai

Kare ‘yancin ‘yan jarida hakki ne a wuyan mu –Ministan Yada Labarai

May 4, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga kafafen yaɗa labarai, hukumomin gwamnati, da masu ruwa da tsaki da su haɗa kai…

Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Kabiru Turaki zai jagoranci Kwamitin Zartarwa na “PDP”

May 4, 2026 Garzali Yakubu

Kashi biyu bisa uku na shugabannin tsagin jam’iyyar PDP sun amince da nadin Kabiru Tanimu Turaki ya jagoranci Kwamitin Gudanarwa…

Labarai

An yi Jana’izar marigayi Saleh Shehu AShaka

May 4, 2026 Garzali Yakubu

Al’ummar Musulmi da ma duniyar aikin jarida sun tashi da labarin rasuwar fitaccen ɗan jaridar nan da ya dade yana…

Najeriya Siyasa

APC ta ƙara wa’adi ga masu neman takara

May 4, 2026 Garzali Yakubu

​Jam’iyyar APC ta amince da ƙarin wa’adin sayen takardar tsayawa takara ƙarƙashin ta, ga mabuƙata tsayawa takara a babban zaɓen…

Manyan Labarai Siyasa

Yadda Kwankwaso da Obi suka yi wuf suka yanki katin NDC

May 4, 2026 Muhammad Muhammad

Daruruwan magoya bayan tafiyar Kwankwasiyya da ta Obidients ne suka yi rajista da jam;iyyar National Democratic Congress (NDC) da maraicen…

Manyan Labarai Najeriya

Kotu: David Mark ya tsallake siradin farko

April 30, 2026 Garzali Yakubu

Kotun Koli ta yanke hukunci game da rikicin shugabancin jam’iyyar (ADC), inda ta soke umurnin nan na “status quo antebellum”…

Manyan Labarai Siyasa

PDP: Kotun Koli ta haramta shugabancin Kabiru Tanimu Turaki

April 30, 2026 editorinchief

Kotun Kolin Najeriya ta ce shugabancin Kabiru Tanimu Turaki na jam’iyyar hamayya ta PDP ya haramta. Kotun ta bayyana hakan…

Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Tawagar magabatan Jihar Filato ta ziyarci Shugaba Tinubu

April 30, 2026 Garzali Yakubu

Wata tawagar magabatan Jihar Filato mai mutum 32 da suka hada da Gwamna Caleb Muftwang da mambobin Majalisar Dokoki da…

Shari'a Siyasa

Kotu ta dakatar da INEC daga amincewa da taron ADC

April 29, 2026 Garzali Yakubu

Babbar kotun tarayya anan Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe ta kasa (INEC) daga amincewa ko halartar kowane taro da…

Najeriya Siyasa

Taraba: Tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman ya karɓi form ɗin takarar Gwamna

April 28, 2026 Garzali Yakubu

Tsohon Ministan Lantarki na Najeriya, Saleh Mamman, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar gwamna a Jihar Taraba a karkashin…

Posts pagination

1 … 130 131 132 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Wasanni

Arsenal ta casa Sunderland

September 12, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.