Skip to content
  • Mon. Nov 2nd, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaban Majalisar Wakilai zai bayyana ayyukan majalisa ta 10 a shirin talabijin Tinubu ya gana da tawagar Najeriya a Makka, sun yi alƙawarin tallafa wa gwamnatinsa Sojoji sun kashe manyan kwamandojin Daesh biyu a Borno ADC ta ce babu hujjar da za ta ɓoye gazawar Tinubu wajen samar da wutar lantarki ADC ta zargi gwamnatin Tinubu da tauye ’yancin siyasa a Nigeria
Labarai Wasanni

Senegal ta kori Pape Thiaw a matsayin kociyanta

July 12, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar ƙwallon ƙafar Senegal, FSF, ta sanar da sallamar kocin tawagar ƙasar, Pape Thiaw, tare da dukkan masu taimaka masa…

Labarai

WAEC da NECO: Atiku yayi alawadai da ƙarin kuɗin jarrabawa

July 12, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da ci gaba da ƙara kuɗin jarrabawar kamala Babbar sakandare…

Labarai Najeriya Wasanni

Inter Milan ta sayi ‘yar wasan Super Falcons Toni Payne

July 12, 2026 Muhammad Bashir

Ƙungiyar ƙwallon ƙafar mata ta Italiya, Inter Milan, ya sanar da sanya hannu kan sayan ‘yar wasan gaban Super Falcons,…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Wasanni

Kocin Najeriya Aliyu Zubairu ya karɓi ragamar ƙungiyar Al Ahli Madani ta Sudan

July 12, 2026 Muhammad Bashir

An naɗa tsohon kocin Najeriya na ‘yan ƙasa da shekaru 20, Aliyu Zubairu, a matsayin sabon kocin ƙungiyar ƙasar Sudan,…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama mota ɗauke da miyagun ƙwayoyi

July 12, 2026 Bilyaminu Bello

Sojojin Bataliya ta 65 ta Rundunar Sojin Najeriya sun tare wata mota da ke ɗauke da manyan miyagun ƙwayoyi a…

Duniya Labarai Wasanni

Bayan doke Switzerland 3-1, Argentina za ta fafata da Ingila a wasan kusa da na ƙarshe

July 12, 2026 Muhammad Bashir

Argentina za ta buga da Ingila don neman gurbin shiga wasan ƙarshe na Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026. Ƙwallayen…

Labarai Najeriya

NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da ɗanta mai shekara 3 bisa zargin safarar hodar iblis

July 12, 2026 Bilyaminu Bello

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta cafke wata ‘yar Afirka ta Kudu mai suna…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Wasanni

Najeriya ta samu tikitin shiga Gasar Cin Kofin Duniya na mata ‘yan ƙasa da shekaru 17 na 2026

July 12, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar ‘yan matan Najeriya ‘yan ƙasa da shekaru 17, Flamingos, sun samu tikitin shiga Gasar Cin Kofin Duniya ta mata…

Ilimi Labarai Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗin rajistar jarabawar WAEC da NECO

July 12, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnatin Tarayya ta amince da ƙarin kuɗin rajista jarrabawar kammala babbar sakandare ta WAEC da NECO. A yanzu dai za…

Labarai

Tsohon Sarkin Qatar Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani ya rasu

July 12, 2026 Bilyaminu Bello

Mahaifin Sarkin Qatar na yanzu, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, ya rasu yana da shekaru 74 a duniya, kamar…

Posts pagination

1 … 137 138 139 … 207

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya

Pantami ya taya Sarkin Musulmi murnar cika shekara 20 a kan karagar mulki

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane tara sun mutu a wani hatsarin Jirgin sama a Florid

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Wasanni

Arsenal ta doke Liverpool a Anfield, ta koma saman teburin Firimiya

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

Shugaban Majalisar Wakilai zai bayyana ayyukan majalisa ta 10 a shirin talabijin

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.