Skip to content
  • Sat. Sep 12th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Labarai Tsaro

Ya kamata Tinubu ya farka daga barci –Atiku

April 6, 2026 Garzali Yakubu

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar ya aika da kakkausan saƙo ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu game da taɓarɓarewar…

Labarai

Kaduna ta yi sababbin tsare-tsare a Hukumar Alhazai

April 6, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar Jin Daɗin Alhazzai ta Jihar Kaduna ta bayyana wani gagarumin shiri na garambawul domin kauce wa matsalolin da aka…

Sharhi Siyasa

Matsalar Arewa za ta shafi Najeriya –Zainab Buba Galadima 

April 6, 2026 Garzali Yakubu

A daidai lokacin da tattalin arziƙin Najeriya ke fuskantar ƙalubale mafi tsanani, wani tsohon bidiyon tattaunawa tsakanin shahararren ɗan jarida…

Siyasa

Jam’iyyar ADC ta yi watsi da jita-jitar saukar David Mark

April 6, 2026 Garzali Yakubu

Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ƙaryata rahotannin da ake yaɗawa cewa shugabanta, Sanata David Mark, ya yi murabus. A…

Duniya Labarai

Netanyahu: Kisan Kiristoci ya yi ƙamari a Najeriya

April 5, 2026 Garzali Yakubu

Fira Ministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana damuwarsa kan abin da ya kira “kisan kiyashi” da ake yi wa mabiya…

Labarai Manyan Labarai

Muna kan bakanmu a kan samar da lantarki –Tinubu

April 5, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da tsarin biyan basussukan da suka dabaibaye harkar wutar lantarki a Najeriya na…

Duniya Manyan Labarai

Ba da sunan Yesu Amurka take yaki da Iran ba –Paparoma

April 4, 2026 Muhammad Muhammad

Paparoma Leo na goma sha-hudu (XIV) ya ce sau da yawa kwadayin mulki da son duniya, wadanda suka yi hannun…

Manyan Labarai Sharhi

Yadda sanarwar INEC kan tace rajistar masu zabe ta bar baya da kura

April 4, 2026 editorinchief

Hankulan wasu ’yan Najeriya sun tashi bayan da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fitar da sanarwa cewa za ta…

Siyasa

Shehu Sani ya kwatanta ADC da tsohuwar mota

April 2, 2026 Garzali Yakubu

Fitaccen dan fafutuka kuma tsohon dan Majalisar Dattwa mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi jirwaye mai…

Manyan Labarai Siyasa

‘Rikicin ADC yana shafar farin jinin APC’

April 2, 2026 Garzali Yakubu

Mataimaki na Musamman ga tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan Kafafen Sadarwa na Zamani, Bashir Ahmad, ya nuna bacin ransa…

Posts pagination

1 … 136 137 138 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

Dakatar da yaki: Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun goyi bayan BRICS

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.