Skip to content
  • Sat. Sep 12th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Manyan Labarai Tsaro

Dakarun Operation Haɗin Kai sun daƙile hari a Benisheik

April 9, 2026 Garzali Yakubu

Sojojin Operation Hadin Kai sun ce sun daƙile wani mummunan farmakin ‘yan ta’adda a Benisheikh a Jihar Borno. Dakarun runduna…

Addini Labarai

An sake ɓude Masallacin Kudus

April 9, 2026 Garzali Yakubu

An saken buɗe masallacin ƙudus, bayan ya shafe kwanaki 40 a rufe. Wannan labari mai daɗi da ya riski al’ummar…

Labarai

Shugaban INEC ya ja kunnen kafafen yaɗa labarai

April 9, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya gargaɗi gidajen rediyo da talabijin da su guji yaɗa labaran…

Manyan Labarai Siyasa

Abubuwan da aka cimma a ziyarar da PDP ta kai wa ADC

April 9, 2026 Garzali Yakubu

Shugabannin jam’iyyar hamayya ta PDP sun kai ziyarar nuna goyon baya ga takwarorin aikinsu na jam’iyyar ADC, bayan abin da…

Duniya Labarai

Ana gangami a Iran don cika kwana 40 da kisan Khamenei

April 9, 2026 Muhammad Muhammad

Mutane masu dimbin yawa suna gangami a sassa daban-daban na Iran yayin da ake cika kwana 40 da kisan Shugaban…

Labarai

Iran ta yi barazanar janyewa daga yarjejeniyar tsagaita wuta

April 8, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Iran ta yi barazanar janye amincewarta daga tattaunawar da za a yi ta tsagaita wuta a tsakaninta da Amurka.…

Siyasa

Kudirorin da ADC ta gabatar wa INEC

April 8, 2026 Garzali Yakubu

Wasu jiga-jigan jam’iyyar ADC sun jagoranci wani taron zanga-zanga zuwa ofishin Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), imda suka mika wata…

Duniya Manyan Labarai

Sharudda 10 da Iran ta gindaya don tsagaita bude wuta

April 8, 2026 editorinchief

Iran ta ce ta yarda ta hau teburin shawarwari da Amurka, inda ta gabatar da sharuddan 10 da take so…

Duniya Manyan Labarai

Donald Trump ya dakatar da kai hari kan Iran

April 8, 2026 editorinchief

Shugaban Ƙasar Amurka Donald Trump ya sanar da jingine shirinsa na yin ruwan bama-bamai a kan Iran har tsawon makwanni…

Duniya Manyan Labarai

A yau za mu kawar da Iran daga bayan ƙasa –Trump

April 7, 2026 editorinchief

Shugaban Ƙasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa da maraicen Talata ɗaukacin tsarin rayuwar Iran zai kawo ƙarshe kuma…

Posts pagination

1 … 135 136 137 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

Dakatar da yaki: Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun goyi bayan BRICS

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.