Skip to content
  • Sun. Nov 1st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

An tabbatar da babu Ebola a mutane biyu da ake zargi a Adamawa Lalong ya taya tsohon gwamnan Filato Ambasada Tapgun murnar cika shekara 85 NDLEA ta kama masu safarar hodar iblis zuwa Faransa, ta ƙwace harsasai 266 na AK-47 MMPN ta yaba wa Sarkin Musulmi kan shekaru 20 na hidimarsa ga al’umma Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya
Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Faransa ta fitar da Paraguay, za ta sake haduwa da Moroko a Gasar Cin Kofin Duniya

July 5, 2026 Muhammad Bashir

A yanzu Kylian Mbappe na da kwallaye 19 cikin wasanni 19 da ya buga na Gasar Cin Kofin Duniya bayan…

Labarai

Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da gina wasu hanyoyi a Jihar Borno

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da aikin gyaran hanyar Bama zuwa Banki da kuma hanyar Dikwa–Gamboru–Ngala a Jihar Borno, inda ta…

Labarai

Tattaunawa tsakanin addinai ce hanyar samun ɗorewar zaman lafiya –Tinubu

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na yin haɗin gwiwa da shugabannin addinai domin inganta zaman lafiya…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun ceto mutane 6 daga hannun ‘yan bindiga a Borno

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Gabas (Operation Haɗin Kai – OPHK) sun kuɓutar da wasu ƙarin mutum shida…

Labarai Manyan Labarai Tsaro

‘Yan Sanda sun ceto mata da ɗanta da masu garkuwa suka sace a Jihar Kwara

July 5, 2026 Bashar Muhammad Dange

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce jami’anta sun ceto wata mata mai suna Adijat Kuburat mai shekaru 43 tare da…

Labarai Manyan Labarai Tsaro

Amnesty ta nemi a hukunta duk masu take haƙƙin ɗan adam a kudu maso gabas

July 4, 2026 Bashar Muhammad Dange

Ƙungiyar Amnesty International ta ce wajibi ne a hukunta duk masu hannu a take haƙƙin ɗan Adam a yankin Kudu…

Labarai Manyan Labarai Tsaro

Amnesty ta buƙaci a yi bincike kan take haƙƙin ɗan Adam a kudu maso gabas

July 4, 2026 Bashar Muhammad Dange

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International ta buƙaci gwamnatin Najeriya da ta gudanar da bincike mai zaman kansa,…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Moroko ta cire mai masaukin baƙi Canada daga gasar Cin Kofin Duniya

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Azzedine Ounahi ya ci kwallaye biyu kafin Soufiane Rahimi ya ƙara ta uku domin fitar da mai masaukin baƙin gasar…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Masu bauta da aka sace a Ekiti sun shaƙi iskar ‘yanci

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Masu bauta 14 da aka sace a majami’ar Christ Apostolic Church a Eda Oniyo-Ekiti, dake ƙaramar hukumar Ilejemeje ta Jihar…

Duniya Labarai

Iran na nuna saƙon ci gaba da ramuwar gayya a taron bankwana da Khamenei

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Mutane da dama daga sassa daban daban ne ke tururuwa zuwa wajen bankwana da gawar Tsohon Jagoran Addinin Iran Ayatollah…

Posts pagination

1 … 147 148 149 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Lafiya Manyan Labarai Najeriya

An tabbatar da babu Ebola a mutane biyu da ake zargi a Adamawa

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

Lalong ya taya tsohon gwamnan Filato Ambasada Tapgun murnar cika shekara 85

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta kama masu safarar hodar iblis zuwa Faransa, ta ƙwace harsasai 266 na AK-47

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Siyasa

Ba gudu ba ja da baya, za mu ƙaddamar da kamfen a Sakkwato – ADC

November 1, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.