Skip to content
  • Sun. Nov 1st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Kasar Masar za ta kara da Argentina a zagaye na 16 a gasar Cin Kofin Duniya

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Ƙasar Masar ta doke Australia da ci 4-2 bayan bugun fanareti, inda za ta kara da Argentina a zagaye na…

Duniya Labarai

Sojojin Mali – ’Yan Tawaye sun kai sabbin hare-hare a garuruwa da birane

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar sojin Mali ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hare-hare a wurare biyar daban-daban a faɗin ƙasar, fiye da…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Tennis: Sabalenka za ta kara da Osaka a gasar Wimbledon

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Aryna Sabalenka za ta kara da Naomi Osaka a wasa na gaba na gasar Wimbledon, inda ake sa ran wasan…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Wasanni

Colombia ta fitar da Ghana a gasar Cin Kofin Duniya ta 2026

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Jhon Arias ne ya ci kwallon da ta baiwa Colombia nasara yayin da ta doke Ghana da ci 1-0 a…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Wasanni

Cape Verde ta girgiza duniya duk da ficewa daga gasar cin kofin duniya

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Kasar Cape Verde na iya zama ƙasa ta biyu mafi ƙanƙanta da ta shiga gasar Cin Kofin Duniya, amma sun…

Duniya Labarai

Masu wanzar da zaman lafiya a Somaliya na fuskantar barazana bayan Amurka ta yanke tallafi

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Tarayyar Afirka (AU) ta kira wani taron gaggawa a ranar Juma’a domin tattauna makomar tawagar sojinta da ke aikin wanzar…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta nemi a biya diyya kan mutuwar wani ɗan Najeriya a Côte d’Ivoire

July 4, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta buƙaci gwamnatin Côte d’Ivoire ta yi bayani kan musabbabin mutuwar wani ɗan Najeriya, Usama Murtala, bayan…

Labarai Najeriya

Daraktar NFIU ta kai ziyarar ƙarfafa hadin gwiwa NBA

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Babbar Daraktar Hukumar Kula da Binciken Kuɗi ta Najeriya (NFIU), Hafsat Abubakar Bakari, a ranar 1 ga Yulin 2026, ta…

Labarai Najeriya Siyasa

INEC ta tsawaita wa’adin aikin rajistar masu zaɓe

July 4, 2026 Basheer Nuhu Masa

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta sanar da tsawaita wa’adin ci gaba da rajistar masu kaɗa ƙuri’a…

Labarai

Sufeto Janar na ‘Yan Sanda ya ziyarci Babbar Alƙaliyar Najeriya, ya nemi ƙarin haɗin gwiwa don inganta tsarin shari’ar laifuka

July 3, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Sufeto Janar na Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya (IGP), Olatunji Rilwan Disu, ya kai ziyarar girmamawa ga Babbar Alƙaliyar Najeriya, Mai…

Posts pagination

1 … 148 149 150 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.