Skip to content
  • Sun. Nov 1st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tattalin Arziki

“Hukumar bogi”: Atiku ya buƙaci Tinubu ya binciki badaƙalar

July 3, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce sabbin bayanan da suka fito game da Majalisar Presidential Foreign Intervention Promotion…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Wasanni

Kano Pillars ta naɗa Daniel Ogunmodede a matsayin sabon kociyanta

July 3, 2026 Muhammad Bashir

Kungiyar Kano Pillars ta tabbatar da naɗin fitaccen kocin Najeriya, Daniel Ogunmodede, a matsayin wanda zai horar da kungiyar a…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kashe mutane shida da ake zargin ’Yan ta’adda ne a Filato

July 3, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar Operation ENDURING PEACE ta ce dakarunta sun kashe aƙalla mutane shida da ake zargin ’yan ta’adda ne, tare da…

Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

NFF ta yaba wa Gwamnatin Tarayya kan ƙaddamar da hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi a wasanni

July 3, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, NFF, ta yaba wa Gwamnatin Tarayya kan ƙaddamar da Cibiyar Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a…

Ilimi Labarai Najeriya

Oluremi Tinubu ta bai wa ɗakunan karatu na makaranatun Gwamnati littattafai 140, 000

July 3, 2026 Bilyaminu Bello

Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta yaba wa Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, bisa bayar da kwafi 140,000 na littattafai…

Labarai Najeriya Tattalin Arziki Tsaro

Adeyemi Ya ce A Shirye Yake Ya Fuskanci Kotu

July 3, 2026 Zainab Muhammad Usman

Mutumin da ke iƙirarin cewa shi ne Darakta Janar na ƙungiyar da ake kira Presidential Foreign Intervention Promotion Council (PFIPC),…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tattalin Arziki

Gwamati ta san da labarin hukumar bogi-Mataimakin Shugaban ƙasa na musammam

July 3, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Mataimakin Shugaban Ƙasa na Musamman a kan Al’amuran Jaridu, Abdulaziz Abdulaziz ya ce Gwamnati ta san da labarin hukumar bogi…

Duniya Labarai

Burkina Faso da Mali da Nijar sun fara Shirin fita daga ICC

July 3, 2026 Bilyaminu Bello

Ƙasashen Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar sun fara aiwatar da matakin ficewarsu daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC),…

Labarai Manyan Labarai Shari'a Tsaro

Amnesty International ta yi Allah wadai da ƙaruwar ɗaukar doka a hannu a Arewacin Najeriya

July 3, 2026 Bashar Muhammad Dange

Ƙungiyar Amnesty International ta Najeriya ta yi Allah wadai da abin da ta bayyana a matsayin ƙaruwar ɗaukar doka a…

Labarai Najeriya Tsaro

Jami’ar jin ƙai ta raba rigunan tsaron ruwa ga masu ceton rayuka a Kogin Kaduna

July 3, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Shugabar ƙungiyar mata ta Peace Revival and Reconciliation Foundation of Nigeria, Hajiya Ramatu Tijjani, ta raba rigunan tsaron ruwa (life…

Posts pagination

1 … 149 150 151 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.