Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci Tinubu zai ƙaddamar da tallafin jari ga ƙananan ’yan kasuwa 250,000 na tsawon shekara ɗaya NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti ADC ta ce Tinubu bai nuna aikin da ya yi da bashin da ya karɓo ba, sai hasken rana a Aso Rock
Kasuwanci Labarin Kasuwanci Manyan Labarai Najeriya

Gwamnatin tarayya zata fara biyan kananan ’yan kwangila bashi

June 8, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan bashin kudade sama da Naira Biliyan 700 ga kananan’yan kwangila su 1,240, ke bin…

Duniya Labarai

Pakistan: Mutane 11 sun rasu a rikicin ‘yansanda da masu zanga-zanga

June 8, 2026 Bilyaminu Bello

Akalla mutane 11 sun mutu yayin da wasu 70 suka yi raunuka bayan barkewar rikici a tsakanin jami’an tsaro da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Shari'a

Kotu ta haramta saya wa ‘yan majalisa motocin Naira biliyan 110

June 8, 2026 Muhammad Bashir

Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Legas ta haramta kashe kudi har Naira Biliyan 110 domin saya wa ‘yan Majalisar…

Duniya Labarai Manyan Labarai Sharhi Siyasa

Shugaba Trump Ya Katse Tattaunawa da Gidan Talabijin na NBC

June 8, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump, ya fice cikin fushi tare da katse wata tattaunawa ta musamman da gidan talabijin na…

Cikin Hotuna Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Hotunan Yadda Dakarun Hadin kai suka ceto mutane 360 a Ngoshe

June 8, 2026 Bilyaminu Bello

Mutanen da Boko Haram ta sace a Ngoshe

Duniya Najeriya Sharhi Wasanni

Wasanni: Yohanna Zadok ya koma Brighton

June 8, 2026 Muhammad Bashir

Kungiyar Brighton & Hove Albion ta cimma yarjejeniyar daukar Zadok Yohanna daga AIK Stockholm kan kwantiragin shekaru biyar ba tare…

Labarai Najeriya Nishaɗi

Kannywood: An daura auren Jaruma Ummi Ibro

June 8, 2026 Bilyaminu Bello

Rahotanni daga masanaantar shirya Fina-Finan Hausa ta Kano (KannyWood) na bayyana cewa tauraruwa Ummi Ibro ta Amarce a karshen Mako.…

Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Ndume ya jinjinawa Tinubu bisa aikin Titin Gombe zuwa Biu

June 7, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Asabar, tsohon Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa kuma Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Gwamnati ta dubi halin da muke ciki a hannun Masu Garkuwa- Mai ‘Dakin Janar Rabe

June 7, 2026 Bilyaminu Bello

Mai dakin tsohon kakakin rundunar sojin kasarnan Hajiya Amina Abubakar ta roki gwamnatin jihar Katsina data sakar wa ‘yan bindigan…

Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Remi Tunubu Ta tallafawa masu kananan Sanao’i a Abuja

June 7, 2026 Bilyaminu Bello

Uwargidan Shugaba Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta raba kayan tallafi ga wasu masu kananan sanao’i su dubu 1 a yankin…

Posts pagination

1 … 184 185 186 … 204

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai Lafiya

WHO ta bayyana sunayen mutum bakwai da ke neman shugabancinta

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Kasuwanci Labarai Manyan Labarai Najeriya

Tinubu zai ƙaddamar da tallafin jari ga ƙananan ’yan kasuwa 250,000 na tsawon shekara ɗaya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.