Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Ilimi Labarai

Sabuwar Editar Kamfanin Dillancin labarai na Najeriya ‘Yar Jihar Borno ce -Zulum

August 28, 2026 Zainab Muhammad Usman

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya taya Hajiya Hadiza Mohammed-Aliyu murnar naɗa ta a matsayin mace ta farko da…

Duniya Labarai

Majalissar Ɗinkin Duniya na buƙatar ƙarin dala biliyan ɗaya domin yaƙi da Ebola

August 28, 2026 Zainab Muhammad Usman

Sakatare-Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, António Guterres, ya ce majalisar na buƙatar ƙarin dala biliyan 1.1 domin yaƙi da cutar…

Ilimi Labarai Najeriya

Yadda za ka ɗora sakamakon WAEC a shafin JAMB daga gida

August 28, 2026 Bilyaminu Bello

Matakan tura sakamakon O’level ga JAMB “daga gida” Mataki na farko 1.⁠ ⁠A ziyarci shafin buyresultsverificationcode.ng. 2.⁠ ⁠A shigar da…

Labarai Najeriya Siyasa

Rikicin ADC: Haryanzu nine ɗan takarar gwamna a Adamawa -Sulaiman

August 28, 2026 Bilyaminu Bello

Ɗan takarar gwamnan jihar Adamawa na jam’iyyar (ADC), Ambasada Omar Suleiman, ya yi watsi da wata sanarwa da aka danganta…

Labarai Tsaro

An kammala taro kan tsaro tsakanin Najeriya da Turkiyya

August 28, 2026 Garzali Yakubu

A wani mataki na ƙara ɗaga daraja da ƙarfin sojojin Najeriya wajen kawo ƙarshen matsalar tsaro, an kammala taron haɗin…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’addan Boko Haram 21, Sun Lalata Sansaninsu a Adamawa

August 28, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun Sojojin Najeriya tare da wata tawagar musamman sun hallaka ’yan ta’addan Boko Haram 21 a wani samame da suka…

Labarai Najeriya

Tinubu ya umurci a yi cikakken garambawul a harkar ƙwallon ƙafa ta Najeriya

August 27, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken garambawul a harkar ƙwallon ƙafa ta ƙasar domin…

Duniya Labarai

Ambaliya a Nepal da Tibet ta kashe Mutane sama da 270

August 27, 2026 Amina Ahmed

Akalla mutane 270 ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da sama da 1,300 suka bace, bayan wata mummunar ambaliyar ruwa…

Duniya Labarai Najeriya

Yan Najeriya 67 sun dawo daga Afirika ta Kudu

August 27, 2026 Basheer Nuhu Masa

‘Yan Najeriya 67 sun dawo gida daga Afirika ta Kudu, inda suka isa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da…

Duniya Labarai

Ministan harkokin wajen Saudiyya ya jaddada goyon bayan Falasɗinu

August 27, 2026 Bilyaminu Bello

Ministan Harkokin wajen Saudiyya, Yarima Faisal bin Farhan, ya jaddada buƙatar samun haɗin kan Musulmi yayin da ake fuskantar ƙalubale…

Posts pagination

1 … 21 22 23 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.