Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Manyan Labarai Najeriya

Buratai ya bukaci ‘yan Nijeriya da su kare mutuncin kasa a daidai lokacin da ake tsaka da shari’ar takardun Tinubu

August 23, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa, Janar Tukur Yusufu Buratai (mai ritaya), ya bukaci ‘yan Nijeriya da su hada kai domin…

Wasanni

Mourinho ya fara kakar wasa da kafar dama

August 22, 2026 Bashar Muhammad Dange

José Mourinho ya fara kakar wasan bana da kafar dama bayan dawowarsa ta biyu a matsayin kocin Real Madrid, bayan…

Labarai Najeriya

Kanada za ta sanya harajin kayayyaki kan Amurka

August 22, 2026 Bilyaminu Bello

Ƙasar Kanada za ta sa harajin kayayyaki kan Amurka daga ranar 8 ga Satumba, bayan Amurka ta sanya harajin kashi…

Labarai Wasanni

Ajayi ya kawo ƙarshen jiran Hull City na shekaru 9 ba tare da cin ƙwallo ba

August 22, 2026 Bashar Muhammad Dange

Dan wasan baya na Najeriya, Semi Ajayi, ya kafa tarihi a wasan Hull City da Manchester United, bayan ya zura…

Labarai

Lafiyar mata ita ce ginshikin ci gaban tattalin arzikin Najeriya — Amaechi

August 22, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon Gwamnan Jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya yi kira da a ƙara saka jari wajen inganta jin daɗin tattalin arziki…

Labarai Wasanni

Hull City ta kafa tarihi, ta doke Manchester United bayan shekaru 52

August 22, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hull City ta fara kakar gasar Premier League ta 2026/27 da gagarumar nasara, bayan ta doke Manchester United da ci…

Najeriya Siyasa Tattalin Arziki

Yari Ya Karɓi Naɗin Muƙamin Shugaban Kamfen ɗin Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC

August 22, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Sanata Abdulaziz Yari Abubakar ya amince da naɗin da aka yi masa a matsayin Darakta Janar na Kwamitin Kamfen ɗin…

Labarai Najeriya

Mutane biyar sun rasu a taho-mu-gamar motoci a bababr hanyar Badagry

August 22, 2026 Bilyaminu Bello

Mutane biyar sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya haɗa wata mota da babbar mota a kan titin…

Duniya Labarai Wasanni

Dalilin da ya sa MLS ta ci tarar Lionel Messi

August 22, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar shirya Gasar Ƙwallon Ƙaka ta Amurka, wato MLS, ta sanar a ranar Jumma’a, 21 ga Agustan 2026 cewa ta…

Labarai Najeriya

Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da rahoton binciken gidaje domin inganta tsara manufofi

August 22, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya ƙaddamar da Rahoton Binciken Gidaje (GHS) na jihar, domin ƙarfafa tsara manufofi bisa…

Posts pagination

1 … 27 28 29 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai

Wasu Hare-haren sun jikkata fararen hula 13 a Saudiyya

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan Sanda sun kama mutane 70 a Abuja

September 15, 2026 Amina Ahmed
Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.