Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Najeriya

Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da rahoton binciken gidaje domin inganta tsara manufofi

August 22, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya ƙaddamar da Rahoton Binciken Gidaje (GHS) na jihar, domin ƙarfafa tsara manufofi bisa…

Labarai Najeriya Siyasa

Tinubu zai jagoranci majalisar yaƙin neman zaɓensa

August 22, 2026 Bilyaminu Bello

Fadar Shugaban Ƙasa a ranar Asabar ta fitar da jerin sunayen mambobin Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa Na jam’iyyar…

Duniya Labarai Wasanni

Arsenal ta lallasa Coventry a wasan bude kakar Firimiyar Ingila na bana

August 21, 2026 Muhammad Bashir

Arsenal ta fara kare kambun Gasar Firimiyar Ingila da karfi bayan ta murkushe Coventry City da ci 3-0 a wasan…

Labarai

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da sace wasu masu ibada a Ƙaramar Hukumar Borgu

August 21, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Neja ta ce an sace adadin masu ibadar Juma’a da ba a bayyana ba daga ƙauyukan…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun ceto wani da akai garkuwa da shi, sun kuma dakile harin ’yan ta’adda

August 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Sojojin hadin gwiwa na shiyyar Arewa maso Yamma masu gudanar da aikin Operation FANSAN YAMMA (JTF NW OPFY) sun ci…

Labarai Wasanni

Cristiano Ronaldo ya fara kakar wasan bana da ƙafar dama

August 21, 2026 Bashar Muhammad Dange

Cristiano Ronaldo ya dawo taka leda bayan hutun da ya yi, kuma bai ɓata lokaci ba wajen komawa kan hanyar…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata a matsayin  hutun  bikin Maulidi

August 21, 2026 Basheer Nuhu Masa

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Gwamnatin Tarayyar ta ayyana Talata, 25 ga watan Agustan 2026, a matsayin ranar hutu ta kasa…

Labarai Najeriya Siyasa

Tinubu ya bayar da umarnin kama Wani mutum bayan gano wata Hukumar Bogi a ofishin Sakataren Gwamnati 

August 21, 2026 Basheer Nuhu Masa

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta kama Prince George Buchi Nwabueze, bisa zargin sa da hannu…

Duniya Labarai Manyan Labarai Sharhi Siyasa

Ba a sanar da halin da Paul Biya ke ciki a hukumance ba— Maisharhi

August 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Har yanzu ba a samu wata sanarwa a hukumance dangane da halin da Shugaba Paul Biya na Kamaru ke ciki…

Duniya Tattalin Arziki

Barazanar Trump ta Illata Kasuwannin hannun jarin Amurka

August 21, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar bullo da sabon matsin lambar tattalin arziki a kan Iran, wanda ya kira…

Posts pagination

1 … 28 29 30 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya Wasanni

An shiga rana ta ƙarshe a taron Hukumar FIFA da CAF a Najeriya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

Wasu Hare-haren sun jikkata fararen hula 13 a Saudiyya

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan Sanda sun kama mutane 70 a Abuja

September 15, 2026 Amina Ahmed
Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.