Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Najeriya Siyasa

Tinubu ya bayar da umarnin kama Wani mutum bayan gano wata Hukumar Bogi a ofishin Sakataren Gwamnati 

August 21, 2026 Basheer Nuhu Masa

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta kama Prince George Buchi Nwabueze, bisa zargin sa da hannu…

Duniya Labarai Manyan Labarai Sharhi Siyasa

Ba a sanar da halin da Paul Biya ke ciki a hukumance ba— Maisharhi

August 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Har yanzu ba a samu wata sanarwa a hukumance dangane da halin da Shugaba Paul Biya na Kamaru ke ciki…

Duniya Tattalin Arziki

Barazanar Trump ta Illata Kasuwannin hannun jarin Amurka

August 21, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar bullo da sabon matsin lambar tattalin arziki a kan Iran, wanda ya kira…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Tsaro

Ba za a iya haɗa baki da almajiri a yi wa mutane fashi ba – Martanin Imam Abdullahi ga ‘Yan Sanda

August 21, 2026 Muhammad Bashir

Imam Abdullahi Mai Shayi, Limamin masallacin Jumma’a na Jabi Garage da ke Birnin Tarayya, ya yi watsi da zargin da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta janye tuhumar ta take yi wa Maryam Shehu da Abubakar Abdulhamad

August 21, 2026 Garzali Yakubu

Shugaban Hukumar EFCC, Mista Ola Olukoyede, ya ba da umarnin janye tuhumar da ake yi wa Maryam Isah Shehu da…

Labarai Najeriya Tsaro

Ana amfani da almajirai a Abuja don yi wa masu ababen hawa sata – ‘Yan sanda

August 21, 2026 Muhammad Bashir

Shelkwatar rundunar ’yan sanda na Birnin Tarayya, ta ce gungun masu aikata laifuka na amfani da ƙananan yara almajirai don…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Mauludin Annabi: Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar  Talata a matsayin ranar hutu

August 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata, 25 ga watan Agusta, 2026, a matsayin ranar hutun gwamnati domin girmama bikin Maulidin…

Duniya Labarai Manyan Labarai Siyasa

Dawowar Shugaba Paul Biya na Kamaru bayan kwanakin da aka shafe ana zanga-zanga

August 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

A ranar 7 ga watan Yuni, 2026, Shugaba Paul Biya mai shekaru 93 ya bar kasar Kamaru tare da matarsa,…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Zaben 2027: ‘Yan takarar Shugaban Kasa sun bayyana manufofin su

August 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Bayan da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta sanar da ɗage takunkumin yaƙin neman zaɓen 2027 ga masu…

Ilimi Labarai Manyan Labarai Najeriya

Lokaci ya yi da za a fi mayar da hankali kan ingancin ilimi fiye da gine-gine – Mohammed Idris

August 20, 2026 Bashar Muhammad Dange

Ministan Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya ce babban ƙalubalen da ke gaban tsarin ilimin manyan makarantu…

Posts pagination

1 … 29 30 31 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Labarai Najeriya Wasanni

Sabon Kocin Senegal Patrick Vieira ya magantu

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

China ta bukaci Amurka ta daina ajiye makamai a duniyar wata

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Wasanni

An shiga rana ta ƙarshe a taron Hukumar FIFA da CAF a Najeriya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.