Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Duniya Labarai Manyan Labarai Wasanni

Ko Arsenal za ta iya ajiye tarihin lashe Kofin Firimiya sau biyu a jere?

August 20, 2026 Muhammad Bashir

A yayin da za a fara Gasar Firimiyar Ingila a ranar Jumma’ah, 21 ga watan Augustan 2026, tambaya ɗaya da…

Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Tsaron Farin Kaya DSS ta cafke wani sojan gona a Abuja

August 20, 2026 Amina Ahmed

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta kama wani mutum mai suna Moferewa Maiye, bisa zargin kwaikwayon jami’in hukumar da…

Labarai Tsaro

Mambobin ISWAP huɗu sun miƙa wuya

August 20, 2026 Zainab Muhammad Usman

Wasu mambobin ƙungiyar ISWAP huɗu sun miƙa wuya ga dakarun sojin Najeriya, bayan tsananta matsin lambar da sojoji ke yi…

Duniya Labarai Wasanni

Galatasaray ta yi fatali da tayin Al-Hilal na yuro miliyan 150 akan Osimhen

August 20, 2026 Muhammad Bashir

Ƙungiyar Galatasaray dake buga Gasar Super Lig ta ƙasar Turkiyya, ta yi fatali da tayin yuro miliyan 150 da ƙungiyar…

Labarai Najeriya Wasanni

Gasar Super Six: Yadda Plateau United da Mighty Jets suka yi nasara a wasan farko

August 20, 2026 Muhammad Bashir

Ƙungiyar Plateau United da na Mighty Jets na garin Jos, babban birnin Jihar Filato sun fara gasar NPFL Super 6…

Labarai Najeriya Tsaro

Rundunar ’yan sandan Sokoto ta gurfanar da wadanda ake zargi da satar babura a gaban kotu

August 19, 2026 Bashar Muhammad Dange

Rundunar ’yan sandan Jihar Sokoto ta ce, ta cafke mutane uku da ake zargi da kasancewa cikin wata kungiyar da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Rundunar ’yan sandan Sokoto ta kashe ’yan bindiga biyu, ta cafke wasu da ake zargi da satar babura

August 19, 2026 Bashar Muhammad Dange

Rundunar ’yan sandan Jihar Sokoto ta ce ta kashe ’yan bindiga biyu tare da cafke wasu mutane tara da ake…

Labarai Najeriya Tsaro

IGP Disu ya buƙaci haɗin gwiwar jihohin Arewa maso Yamma wajen yaƙi da rashin tsaro

August 19, 2026 Bashar Muhammad Dange

Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya yi kira da a ƙara haɗa kai tsakanin gwamnatocin jihohi…

Wasanni

Julián Álvarez ya shirya kakar wasa ta uku a Atlético Madrid

August 19, 2026 Bashar Muhammad Dange

Ɗan wasan gaban Argentina, Julián Álvarez, ya fito sanye da sabuwar rigar Atlético Madrid ta kakar wasa ta 2026/27, yayin…

Labarai

Tinubu ga jamio’i: ‘Ku maida da hankali kan ƙwarewa maimakon takardun shaidar karatu’

August 19, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci jami’o’in Najeriya da su fi mayar da hankali wajen koyar da ƙwarewar aiki,…

Posts pagination

1 … 30 31 32 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Labarai Najeriya Wasanni

Sabon Kocin Senegal Patrick Vieira ya magantu

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

China ta bukaci Amurka ta daina ajiye makamai a duniyar wata

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Wasanni

An shiga rana ta ƙarshe a taron Hukumar FIFA da CAF a Najeriya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.