Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Labarai Lafiya Najeriya

Jihohin Arewa maso Yamma sun nuna damuwa kan cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu marasa inganci

September 10, 2026 Basheer Nuhu Masa

Jihohi bakwai na yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun nuna damuwa kan karuwar cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu da…

Labarai

Hutu da Tutsi: Rwanda ta tuna da waɗanda suka rasu a kisan kiyashin 1994

September 10, 2026 Zainab Muhammad Usman

Fiye da shekara 100 ke nan ana kallon Hutu da Tutsi a yankin Manyan Tafkunan Afirka a matsayin ƙabilu biyu…

Duniya Labarai

An kama ‘yan Burundi 134 a Tanzania bayan tsaurara matakan shige da fice

September 10, 2026 Zainab Muhammad Usman

Mahukuntan Tanzania sun ce sun kama ‘yan Burundi 134 a yankin Mara da Geita, a wani samame da aka gudanar…

Duniya Labarai Tsaro

Wacce rawa Ƙasar Jordan ke takawa a rikicin Gabas ta Tsakiya

September 10, 2026 Amina Ahmed

Ƙasar Jordan na taka muhimmiyar rawa a tsaron Gabas ta Tsakiya, kasancewar ta babbar ƙawar Amurka, da ke baiwa sojojin…

Labarai Najeriya Tsaro

FRSC ta ƙaddamar da yunƙurin kawo ƙarshen lodin wuce kima

September 10, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, FRSC, ta ƙaddamar da wani sabon yunƙuri na ƙasa baki ɗaya domin kawo ƙarshen lodin…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda sun kama wanda ake zargi da yaɗa jita-jitar rufe kamfanin OPay

September 10, 2026 Muhammad Bashir

Cibiyar Yaƙi da Laifukan Kafar Intanet ta Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama wata mata da ake zargin yaɗa wata…

Duniya Labarai Wasanni

Ronaldo ya ƙara matso kusa don cimma burin zura ƙwallaye 1,000

September 10, 2026 Muhammad Bashir

Cristiano Ronaldo ya ƙara matso kusa a ƙoƙarin cimma burinsa na zura ƙwallaye 1,000 yayin da ya ci ƙwallo ɗaya…

Labarai Tsaro

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta kama mutum biyu bisa zargin kisa

September 9, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Kano ta kama mutane biyu da ake zargi da hannu a mutuwar wani mai suna…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Shugabannin matasa Sun yi kira ga ‘yan siyasa su rungumi juriya yayin da za fara zaɓukan 2027

September 9, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Ƙungiyar Shugabannin Matasan Ƙasa na Dukkan Jam’iyyun Siyasa a Najeriya (FNYLPPN) ta yi kira ga ‘yan siyasa da ‘yan ƙasa…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda sun kama jami’in bogi a Kano, sun ƙwato kayan sarki da Naira 300,000

September 9, 2026 Muhammad Bashir

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai shekaru 35, bisa zarginsa da sojan gona na muƙamin babban…

Posts pagination

1 … 4 5 6 … 142

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya Wasanni

Najeriya ta miƙa buƙatar karɓar baƙuncin Gasar Motsa Jiki ta Duniya ta 2030

September 13, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai Najeriya

Najeriya ta nemi sake fasalin tsarin shugabancin duniya a taron BRICS

September 13, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja

September 13, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

China ta gabatar da tsare-tsare biyar don ƙarfafa haɗin gwiwar ƙasashen BRICS

September 13, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.