Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Duniya Labarai

Fujimori ta zama mace ta farko da ta zama shugabar ƙasar Peru

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Keiko Fujimori ta kafa tarihi bayan ta zama mace ta farko da aka zaɓa ta hanyar zaɓe a matsayin Shugabar…

Labarai Najeriya

Katsewar Wutar Lantarki ta shafi jihohi shida a Arewacin Najeriya – TCN

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Mazauna jihohi shida a Arewacin Najeriya za su fuskanci katsewar wutar lantarki na tsawon kwanaki biyu sakamakon aikin gyaran kayayyakin…

Duniya Labarai Wasanni

A karon farko Messi da Yamal sun magantu kan hoton wanka

July 18, 2026 Muhammad Bashir

Kyaftin din Argentina Lionel Messi, ya yi tsokaci a bainar jama’a kan hoton da aka ganshi yana yiwa wani jariri…

Duniya Labarai

Trump ya zargi Canada da haddasa hayaƙin da ya lulluɓe wani sashe na Amurka

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi Canada da haddasa hadarin hayaƙi da ya fito daga gobarar daji da ya lulluɓe…

Labarai

Gobara ta tashi a tashar wutar lantarki da tace ruwan sha ta Kuwait bayan harin Iran

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Gobara ta tashi a ɗaya daga cikin tashoshin samar da wutar lantarki da tace ruwan sha na ƙasar Kuwait a…

Duniya Labarai Wasanni

Karambatta tsakanin Joshua da Itauma a Najeriya zai dauki hankalin duniya—Ezekiel Adamu

July 18, 2026 Muhammad Bashir

Wani mai haɗa wasan dambe, Dr Ezekiel Adamu, ya ce idan aka haɗa karambatta tsakanin Anthony Joshua da Moses Itauma…

Duniya Najeriya

Ya kamata a kare yara duk da matsalolin tsaro da na jin ƙai— UNICEF

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Shugabar Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF), Catherine Russell, ta kai ziyara jihar Sokoto a ranar Juma’a domin…

Labarai Najeriya

POWA ta bai wa mambobi kayan sana’o’i, ta ƙarfafa su kan kula da lafiya

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Ƙungiyar Matan Jami’an ’Yan Sandan Najeriya (POWA) ta bai wa wasu daga cikin mambobinta kayan sana’o’i da na dogaro da…

Duniya Labarai Wasanni

Atlético Madrid ta ce Julián Álvarez ba na sayarwa ba ne

July 18, 2026 Muhammad Bashir

Shugaban ƙungiyar Atlético Madrid, Miguel Angel Gil, ya bayyana cewa ɗan wasan gaba Julián Álvarez ba zai bar ƙungiyar ba…

Labarai

Ƙungiyar tsofaffin kansiloli AFFCN da TPI za su wayar da kan al’umma kan gyaran tsarin zaɓe da haraji

July 18, 2026 Bilyaminu Bello

Cibiyar masu rajin ci gaba ta TPI tare da kungiyar tsofaffin kansiloli ta Najeriya (AFFCN) sun bayyana shirinsu na wayar…

Posts pagination

1 … 66 67 68 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai Wasanni

Messi zai sake buga wa Argentina wasa kafin yin bankwanan ƙarshe

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Wasan Najeriya da Ingila: Abubuwan da ya kamata ku sani

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Kwallon Raga: Najeriya ta samu nasara ta farko a Gasar Ƙasashen Afirka ta 2026

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Taron NFF: Tawagar FIFA da CAF ta kammala tattara bayanai ta koma Zurich

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.