NiMet ta lashe lambar yabo ta AfriGEO kan yanayi da gargaɗin farko
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta samu lambar yabo ta AfriGEO Weather, Climate and Early Warning Services Award…
Manhajar Rayuwa
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta samu lambar yabo ta AfriGEO Weather, Climate and Early Warning Services Award…
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Asusun Jama’a, Sanata Ibrahim Hassan Dankwambo, ya ce yana wakiltar Shugaban Majalisar Dattawa da Majalisar…
Sakataren yaɗa labarai na kungiyar tuntuɓa ta Arewa (Arewa Consultative Forum – ACF), Farfesa Tukur Muhammed Baba, ya yi kira…
Ƙungiyar matan jami’an ’yan sanda, POWA, reshen Abuja, ta samar da rijiyoyin burtsatse guda biyar domin rage matsalar ƙarancin ruwan…
Hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, ta gudanar da shirin wayar da kai kan cutar sankarar mama a hedikwatarta da ke…
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya halarci taron Kwamitin Ba da Shawara na Masu Zuba Jari na kamfanoni masu zaman…
Shugaban Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON), Ambasada Ismail Abba Yusuf, ya karɓi Shugaban Hukumar Tsaron Fararen Hula…
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya ƙaddamar da ingantaccen tsarin samar da ruwan sha na Matazu, a wani…
An kama wani matashi mai shekaru 33, bisa zargin rubuta jarabawar ƙarin matsayin ma’aikatan Hukumar Kula da Ma’aikatan Babban Birnin…
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Laifukan Tattalin Arziki ta EFCC reshen Kano ta ce za ta ƙara…