Sojoji sun ceto mutanen da aka yi garkuwa da su a Zamfara
Rundunar sojojin Operation Fansan Yamma ta ce dakarunta sun ceto wasu mutane da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su…
Manhajar Rayuwa
Rundunar sojojin Operation Fansan Yamma ta ce dakarunta sun ceto wasu mutane da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su…
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, FCT, ta gargadi masu ababen hawa da su guji amfani da motoci ba tare…
Najeriya na halartar taron majalisar ƙungiyar ƙasashe ta duniya, Inter-Parliamentary Union, IPU, karo na 153 da ake gudanarwa a birnin…
Asusun Raya Ababen More Rayuwa na Gas da Tacewa, MDGIF, ya ce ya taimaka wajen jawo jarin sama da Naira…
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya yabawa malamai bisa irin gudunmawar da suke bayarwa wajen gina kyakkyawar al’umma da shirya…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ban girma ga Sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu, a fadarsa ta Iga…
Jam’iyyar APC, a Jihar Zamfara na fuskantar sabon sauyi na siyasa, bayan ’yan majalisar dokokin jihar bakwai sun sanar da…
Masu zaɓen sarki a Gundumar Langai dake Ƙaramar Hukumar Mangu a jihar Filato sun buƙaci Kwamishinan Ma’aikatar Ƙananan Hukumomi da…
Magajin birnin New York, Zohran Mamdani, ya yaba da irin tasirin al’adun Najeriya a duniya, yana mai cewa birnin New…
Kamfanin Dangote Group ya ce ƙara samar da kayayyaki a cikin gida na da muhimmanci wajen ƙarfafa tattalin arzikin Najeriya…