Bidiyon ‘yanbindiga na gaisawa da ɗansanda ba gaskiya bane – ‘Yansanda
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (NPF) ta yi watsi da wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke…
Manhajar Rayuwa
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (NPF) ta yi watsi da wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke…
Wani gini mai hawa uku da ake ginawa ya rufta a Fatakwal, babban birnin Jihar Rivers. Lamarin ya faru ne…
An rantsar da sabbin Sanatoci huɗu da aka zaɓa yayin zaɓen cike gurbi na ranar Asabar da ta gabata a…
Babbar Kotun Jihar Ondo da ke zama a Akure ta yanke ma wasu maza uku, Uche Onu, Ekene Okorie, da…
Cibiyar kula da matsalar yoyon fitsari ta Ƙasa da ke Ningi a Jihar Bauchi ta sanar da fara shirin tiyata…
Jamhuriyar Nijar ta miƙa buƙatarta a hukumance na ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC), kamar yadda kotun…
Kwamandan NSCDC na Babban Birnin Tarayya (FCT) ya mika takardun shaidar kammala horo ga jami’ai 106 da suka kammala Horon…
Andy Burnham na ƙara kusantar zama Firayiministan Birtaniya na gaba ba tare da hamayya ba bayan da Minista Darren Jones,…
Dakarun Rundunar Operation HADIN KAI (OPHK), sun ceto mutane sama da 47, galibin su mata da yara, waɗanda ’yan ta’addan…
Tsofaffin manyan hafsoshin soja da ‘yan sanda sun bayyana ra’ayoyi mabambanta kan irin ikon da ya kamata gwamnoni su samu…