Skip to content
  • Mon. Sep 14th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Labarai Najeriya Siyasa

Zaɓen EKiti 2026: APC ta yi nasara a Mazaɓar tsohon Gwamna Ayo Fayose

June 20, 2026 Basheer Nuhu Masa

Jam’iyyar APC ta samu nasara a Mazaɓar tsohon Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose Sakamakon da aka bayyana ya nuna cewa…

Labarai Najeriya Siyasa

Zaɓen Ekiti 2026: Ƙarancin fitowar masu kaɗa ƙuri’a

June 20, 2026 Amina Ahmed

Zaɓen gwamnan Jihar Ekiti na shekarar 2026 ya gudana cikin lumana a mafi yawan sassan jihar, sai dai ƙarancin fitowar…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Ravenna FC ta sayi Ronaldinho

June 20, 2026 Muhammad Bashir

Shahararren dan kwallon Brazil, Ronaldinho, mai shekaru 46 ya kammala komawa kungiyar Ravenna FC, da ke fafata gasar mataki na…

Labarai Najeriya Siyasa

EKiti 2026: Ɗan takarar Gwamna na ADC ya sha kaye a Mazaɓar sa

June 20, 2026 Basheer Nuhu Masa

Ɗan takarar Gwamna na jam’iyyar ADC a Jihar Ekiti, Deji Bejide, ya sha kaye a Mazaɓar sa, bayan da Gwamna…

Labarai Siyasa

Ƙananan Hukumomi 16 na Jihar Ekiti da zaɓen gwamna ya gudana cikin su

June 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Jihar Ekiti, wadda take a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya, tana da ƙananan hukumomi (LGAs) guda 16. Waɗannan ƙananan hukumomi…

Duniya Labarai Manyan Labarai Sharhi Siyasa

Amurka ta kaddamar da sabon jirgin saman da Qatar ta bata kyauta

June 20, 2026 Muhammad Bashir

Shugaban Amurka Donald Trump ya kaddamar da sabon jirgin sama kirar (Boeing 747) da Qatar ta bashi kyauta, lokacin da…

Duniya Labarai

Iran ta sake kulle mashigin Hormuz

June 20, 2026 Bilyaminu Bello

Iran ta sake rufe mashigin Hormuz, a matsayin martani ga abin da ta kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin ta…

Labarai

Ana sayen kuri’u a zaben Ekiti- Rahoto

June 20, 2026 Bilyaminu Bello

Yayin da zaɓen gwamnan Jihar Ekiti ke gudana, an fara samun rahotannin zargin sayen ƙuri’u a sassan jihar. Wani rahoton…

Manyan Labarai Siyasa

An Kammala Kaɗa Ƙuri’a a Zaɓen Gwamnan Ekiti na 2026, Ana Ci Gaba da Ƙirga da Tattara Sakamako

June 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

An kammala kaɗa ƙuri’a a faɗin Jihar Ekiti a zaɓen gwamna na shekarar 2026, wanda ya ja hankalin jama’a sosai.…

Manyan Labarai Siyasa

Zaɓen Gwamnan Jihar Ekiti na 2026: Zarge-zargen Sayen Ƙuri’u Sun Bayyana a Wuraren Zaɓe da Dama

June 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Yayin da ake gudanar da zaɓen gwamnan Jihar Ekiti, an samu rahotanni da dama daga masu zaɓe a faɗin jihar…

Posts pagination

1 … 109 110 111 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya

Tinubu ya bayar da umarnin sakin kudaden da aka ware wa hukumomin raya yankuna

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai

Gwamnatin Kaduna ta kwato hekta 500,000 na gonakin da ‘yan bindiga suka mamaye

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Duniya Labarai

Sudan: Birtaniya ta fara tattauna kan kawo ƙarshen yaƙin basasa

September 14, 2026 Zainab Muhammad Usman
Duniya Labarai

Dokar haramtawa Yara amfani da kafafen sada zumunta zata fara aiki a Turai

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.