Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Sharhi Wasanni

Gasar Cin Kofin Duniya: Cape Verde ta kafa tarihi mai ban mamaki

June 27, 2026 Muhammad Bashir

Cape Verde ta kafa tarihi yayin da ta ƙare a mataki na biyu a Rukuni na H kuma ta tsallaka…

Labarai Najeriya

Shugaba Tinubu ya baiwa Namdas muƙami.

June 27, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Abdulrazak Sa’ad Namdas a matsayin sabon Darakta Janar na Hukumar Raya Al’ummomin Kan Iyaka…

Labarai

Rundunar sojin Nijeriya ta sauya fasalin aikin manyan jami’anta

June 27, 2026 Bilyaminu Bello

Hedikwatar Sojojin Najeriya ta sauya wa wasu manyan hafsoshi wuraren aiki, a wani mataki na ƙara inganta aiki da kuma…

Labarai Manyan Labarai Siyasa

Jam’iyyar NDC ta yi Allah wadai da duk wani yunƙuri na amfani da bangaren shari’a domin taƙaita tasirin dimokuraɗiyya

June 27, 2026 Bashar Muhammad Dange

Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi ta yanke bai soke…

Kasuwanci Ko Kun San.... Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya Ra'ayi Sadarwa Sharhi Tattalin Arziki Tsokaci

Ƙungiyar Musulmi ta bukaci a sauke farashin mai zuwa ƙasa da N700 a kowace lita

June 26, 2026 Muhammad Bashir

Ƙungiyar Musulmi ta Muslim Media Watch Group of Nigeria (MMWG), ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta tilasta wa…

Labarai

Kotu ta soke rajistar jam’iyyar NDC

June 26, 2026 Bashar Muhammad Dange

Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi ta soke wani hukunci da ta yanke a baya wanda ya…

Labarai Najeriya Tattalin Arziki Tsaro

Zulum ya rufe sansanin ‘yan gudun hijira mafi girma a Jihar Borno

June 26, 2026 Amina Ahmed

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ba da umarnin rufe sansanin ‘yan gudun hijira na Bama, sansani mafi girma…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Wasanni

Ƙungiyar da za ta lashe gasar NPFL mai zuwa za ta karɓi kyautar kuɗi naira biiyan 1

June 26, 2026 Muhammad Bashir

Ƙungiyar da za ta lashe gasar Firimiyar Najeriya (NPFL) ta 2026/2027 za ta samu sakamakon kyautar kuɗin da bai gaza…

Labarai Nishaɗi Tsaro

Ba za mu ɗauki tubabbun ’yan ta’adda aiki ba – DIG Mohammed

June 26, 2026 Bilyaminu Bello

Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (DIG) mai kula da shiyyar Arewa ta Tsakiya, Isyaku Mohammed, ya tabbatar wa ‘yan…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Sharhi Wasanni

Man City zata sayi Anderson

June 26, 2026 Muhammad Bashir

Manchester City ta amince da yarjejeniya da Nottingham Forest don siyen Elliot Anderson. An fahimci cewa kuɗin sayen dan wasan…

Posts pagination

1 … 161 162 163 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.