Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Labarai Manyan Labarai Najeriya

Da Dumi-Dumi: Mutane da dama sun maƙale yayin da gini mai hawa uku ya rufta a Rivers

June 24, 2026 Muhammad Bashir

Wani gini mai hawa uku da ake ginawa ya rufta a Fatakwal, babban birnin Jihar Rivers. Lamarin ya faru ne…

Duniya Labarai Tsaro

Gwamnatin gabashin Libya  ta haramtawa ƙasashen Afirka huɗu shiga ƙasarta.

June 24, 2026 Zainab Muhammad Usman

Gwamnatin gabashin Libya ta sanar da haramta wa ‘yan ƙasashen Sudan, Eritrea, Habasha da Somaliya shiga ƙasar ta dukkan hanyoyin…

Duniya Labarai Lafiya

MDD ta ce janye tallafin yaƙi da cutar ƙanjamau na Amurka ga Afirka Ta Kudu illa ne

June 24, 2026 Zainab Muhammad Usman

Hukumar yaƙi da cutar ƙanjamau ta Majalisar Ɗinkin Duniya, UNAIDS, ta yi gargaɗin cewa dakatar da tallafin da Amurka ke…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Akpabio ya rantsar da sabbin Sanatoci 4

June 24, 2026 Muhammad Bashir

An rantsar da sabbin Sanatoci huɗu da aka zaɓa yayin zaɓen cike gurbi na ranar Asabar da ta gabata a…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Shari'a

An yanke wa ƴan fashi da makami uku hukuncin kisa

June 24, 2026 Muhammad Bashir

Babbar Kotun Jihar Ondo da ke zama a Akure ta yanke ma wasu maza uku, Uche Onu, Ekene Okorie, da…

Labarai Tsaro

Gwamnan Oyo ya sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi 10

June 24, 2026 Basheer Nuhu Masa

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ayyana dokar hana fita ta sa’o’i 16 a Kananan Hukumomi 10 na Jihar. Wata…

Labarai

Najeriya da Birtaniya sun ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro

June 24, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Najeriya da Birtaniya sun ƙara ƙarfafa haɗin gwiwarsu a fannin tsaro domin tunkarar sabbin barazanar da ke tasowa a duniya,…

Ko Kun San.... Labarai Lafiya Najeriya

Jihar Bauchi za ta gudanar da tiyatar yoyon fitsari kyauta

June 24, 2026 Amina Ahmed

Cibiyar kula da matsalar yoyon fitsari ta Ƙasa da ke Ningi a Jihar Bauchi ta sanar da fara shirin tiyata…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Siyasa

Nijar ta miƙa buƙatar ficewa daga kotun ICC a hukumance

June 24, 2026 Muhammad Bashir

Jamhuriyar Nijar ta miƙa buƙatarta a hukumance na ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC), kamar yadda kotun…

Cikin Hotuna Labarai Najeriya Tsaro

NSCDC ta horas da jami’anta harba bindigar hannu a Abuja

June 24, 2026 Bilyaminu Bello

Kwamandan NSCDC na Babban Birnin Tarayya (FCT) ya mika takardun shaidar kammala horo ga jami’ai 106 da suka kammala Horon…

Posts pagination

1 … 165 166 167 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.