Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Labarai Najeriya Tsaro

Yadda muke son Rundunar Sojan Najeriya ta koma-Waidi Sha’aibu

June 15, 2026 Bilyaminu Bello

Babban Hafsan Sojan Najeria Laftanar Janar Waidi Sha’aibu, ya hori Jami’an ɓangaren ƙirƙira na rundunar su ruɓanya ƙoƙarin su. Babban…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

FIFA za ta biya Alƙalin wasan da Amurka ta hana shiga ƙasar ta Albashin sa

June 15, 2026 Muhammad Bashir

Alkalin wasan kwallon kafa dan kasar Somalia, Omar Abdulkadir Artan, wanda aka hana shiga Amurka don yin alkalanci a Kofin…

Labarai Najeriya Tsaro

Hare-haren Boko Haram a yankunan Chibok na neman dawowa

June 14, 2026 Basheer Nuhu Masa

Waɗansu da ake kyautata zaton Mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne sun banka wa makarantar firaimare da Sakandire wuta a kauyen…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Vinicius ya ceci Brazil daga Maroko

June 14, 2026 Muhammad Bashir

Vinicius Jr ya kubutar da Brazil daga kunyar shan kaye a wasan farko na Kofin Duniya bayan kwallon da ya…

Labarai Najeriya Sharhi Tsaro

Manyan hafsoshin sojin Najeriya da matsalar tsaro ta rutsa da su

June 14, 2026 Basheer Nuhu Masa

Manyan hafsoshin sojin Najeriya da matsalar tsaro ta rutsa da su A Najeriya, sacewa da mutuwar tsohon mai magana da…

Labarai Sharhi Tsaro Tsokaci

Tsaro: Karuwar rashin tabbas a cikin al’umma

June 14, 2026 Bilyaminu Bello

A cikin ‘yan shekarun nan, Najeriya ta fuskanci ƙalubale mai tsanani na rashin tsaro musamman a yankin Arewacin ƙasar, inda…

Labarai Najeriya Tsaro

Shugaba Tinubu ya mika sakon ta’aziyyar rasuwar Janar Rabe

June 14, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna matukar bakin ciki game da rasuwar Manjo-Janar Rabe Abubakar mai ritaya, wanda ya…

Ko Kun San.... Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ba guba ce ta kashe Abiola ba – Abdulsalami

June 14, 2026 Muhammad Bashir

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya yi watsi da ikirarin cewa an bai wa Cif MKO Abiola…

Duniya Ilimi Kasuwanci Ko Kun San.... Labarai Labarin Kasuwanci Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Sharhi Shari'a Shirye-Shirye Siyasa Tattalin Arziki Tsaro Tsokaci

Kisan Janar Rabe, biyan kananan ’yan kwangila, bude Gasar Cin Kofin Duniya

June 13, 2026 Amina Ahmed

Bitar muhimman labaran wannan makon Muhimman abubuwa da dama sun ɗauki hankalin jama’a a Najeriya da ma duniya baki ɗaya,…

Labarai Najeriya Tsaro

Ministan Tsaron Najeriya ya ce matsalar tsaro a cikin Al’umma take

June 13, 2026 Basheer Nuhu Masa

Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya gargadi masu baiwa ƴan-ta’adda mafaka su kuka da kansu, domin jami’an tsaro ba za…

Posts pagination

1 … 174 175 176 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.