Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci Tinubu zai ƙaddamar da tallafin jari ga ƙananan ’yan kasuwa 250,000 na tsawon shekara ɗaya NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro
Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Wasanni

Da Dumi-Dumi: An yi wa tawagar Ingila fashi

June 13, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar Ingila ta fada cikin wani babban cikas bayan an sace musu kayan aiki masu yawa gabanin wasansu na farko…

Ilimi Labarai Najeriya Tattalin Arziki Tsokaci

Bangaren ilimi a Najeriya na fama da karancin kudi – Ministan Ilimi

June 12, 2026 Amina Ahmed

Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya bayyana damuwa kan yadda bangaren ilimi ke fama da karancin kudade a Najeriya. Alausa…

Labarai Najeriya Tsaro

Borno: An mayar da Tsaffin ‘Yan Tawaye Dubu 3 Cikin Al’umma

June 12, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnatin Jihar Borno ta sake haɗa tsofaffin ‘yan tawaye su 3,762 da iyalansu cikin al’umma a ƙarƙashin shirin samar da…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane a Jihar Sakkwato

June 12, 2026 Bilyaminu Bello

’Yan bindiga sunyi garkuwa da ɗimbin ‘yan kasuwa, manoma da matafiya a wata hanya da ke kaiwa Kasuwar Sabon Birni…

Ilimi Labarai Najeriya

An Sauya Sunan Cibiyar Nazarin Man Fetur ta Kaduna Zuwa jami’ar Shehu Musa Yar’Adua

June 12, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Cibiyar Nazarin Albarkatun Mai wato (Institute of Petroleum Studies) da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Ranar Demokaradiyya: Tunubu ya karrama wasu fitattun yan Kasa

June 12, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bai wa wasu fitattun masu fafutukar dimokuraɗiyya lambobin yabo na ƙasa saboda rawar da…

Duniya Labarai

Matuƙan Jiragen Ruwan Indiya na Mutuwa a Hormuz

June 12, 2026 Bilyaminu Bello

Matuƙan jiragen ruwa uku ‘yan ƙasar Indiya sun mutu a hare-haren da aka kai kan wasu jiragen kasuwanci uku a…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan Sanda sun ceto wasu da aka yi garkuwa da su a Katsina

June 12, 2026 Amina Ahmed

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarori masu yawa a yaƙin da take yi da masu…

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya Tattalin Arziki

Gobara ta tashi a wata kasuwa dake Kano

June 12, 2026 Muhammad Bashir

Wata gobara ta tashi a daren ranar Alhamis, a kasuwar kinswai dake kan titin Murtala Mohammed a karamar hukumar Fagge…

Duniya Labarai

Auren Jinsi Haramun ne a fadin Kasar mu-Jamhuriyar Nijar

June 12, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta rattaɓa hannu a kan dokar haramta auran jinsi ko kuma mu’amalar jinsi guda Gwamnatin dai ta…

Posts pagination

1 … 176 177 178 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

ADC ta bai wa hukumomin tsaro wa’adin sa’o’i 24 su kama waɗanda suka kai wa ɗan takararta hari a Sakkwato

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Sadarwa Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.