Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti ADC ta ce Tinubu bai nuna aikin da ya yi da bashin da ya karɓo ba, sai hasken rana a Aso Rock ADC ta zargi INEC da gazawa wajen shirya zaɓen 2027 Rundunar Sojojin Nigeria ta kashe ’yan ta’adda uku a jihohin Kaduna da Kano
Manyan Labarai Siyasa

‘Rikicin ADC yana shafar farin jinin APC’

April 2, 2026 Garzali Yakubu

Mataimaki na Musamman ga tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan Kafafen Sadarwa na Zamani, Bashir Ahmad, ya nuna bacin ransa…

Siyasa

INEC ta shiga tsaka mai wuya game da ADC

April 1, 2026 Garzali Yakubu

Biyo bayan wasu wasiƙu masu cin karo da juna da ta samu daga lauyoyin ɓangarorin da ke rikici da juna,…

Siyasa

ADC ta zargi Gwamnati da yunkurin dagula mata shugabanci

April 1, 2026 Garzali Yakubu

Jam’iyyar adawa ta ADC ta ce ta lura da wani abu da ta kira “yunƙurin maƙiya na matsa wa shugaban…

Labarai Shari'a

Kotu ta soke sammacin kamo Kabiru Tanimu Turaki

April 1, 2026 editorinchief

Wata Babbar Kotu Tarayya da ke Abuja ta soke sammacin da ta bayar ranar 26 ga watan Maris na kamo…

Manyan Labarai Tattalin Arziki

Majalisa ta amince da Kasafin Kuɗin 2026 Na Naira Triliyan 68.3

April 1, 2026 Garzali Yakubu

Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta amince da Kasafin Kuɗin Shekarar 2026 wanda ya kai Naira tiriliyan 68.3. Wannan adadi ya…

Labarai Tsaro

‘Tinubu zai gana da Mutfwang kan hare-haren Jos’

April 1, 2026 editorinchief

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya gayyaci Gwamna Caleb Mutfwang na Filato don shata hanyar magance matsalar tsaron da ta…

Labarai Tsaro

Muna buƙatar haɗin kai -Muftwang

April 1, 2026 Garzali Yakubu

Yayin da hankula ke ƙara kwanciya a jihar Filato, Gwamna Caleb Mutfwang ya bayyana matuƙar alhininsa dangane da harin da…

Labarai Manyan Labarai

‘Yan Majalisar Wakilai 7 na Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC

March 31, 2026 Garzali Yakubu

‘Yan Majalisar Wakilai bakwai daga Jihar Kano sun sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa APC mai mulki. Wasu jiga-jigan jam…

Labarai Najeriya

Gwamnati za ta ɗauki mataki a kan kisan gillar Jos –Mutfwang

March 30, 2026 Muhammad Muhammad

Gwamnan Jihar Filato, Barista Caleb Mutfwang­, ya kai ziyara Angwan Rukuba da ke Jos, domin jajantawa al’umma bayan harin bindiga…

Duniya

Zanga-zangar ‘No Kings’ ta watsu zuwa Jihar Minnesota a Amurka.

March 29, 2026 Garzali Yakubu

A wani taro na ba-zata da ya girgiza birnin Minnesota na ƙasar Amurka, miliyoyin mutane ne suka taru a ƙarƙashin…

Posts pagination

1 … 200 201 202 … 204

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya

Wike ya ƙaddamar da gadar masu tafiya a ƙasa a Abuja, ya bukaci a zaɓi shugabanni masu nagarta

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

ADC ta ce Tinubu bai nuna aikin da ya yi da bashin da ya karɓo ba, sai hasken rana a Aso Rock

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.