Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Duniya Labarai Wasanni

Abin da ya kamata ku sani game da Alkalin Wasan Karshe na Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026

July 17, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta zabi dan kasar Slovenia, Slavko Vincic, ya ya yi alkalancin wasan karshe na…

Labarai Manyan Labarai

WOFAN ta gina gadar tafiyar ƙasa da rijiya ga al’ummar Danbare a Kano

July 17, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Ƙungiyar Tallafawa Manoma Mata (WOFAN) ta ƙaddamar da wata gadar ƙasa (ta masu tafiya a ƙasa), da rijiyar burtsatse mai…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda na bincike kan zargin wata mata da yanke gashin yarinya a Bwari, Abuja

July 17, 2026 Basheer Nuhu Masa

‘Yan sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) sun ce sun fara bincike kan wani lamari da ya faru a ƙaramar hukumar…

Labarai

NDLEA na neman wasu jagororin saida miyagun kwayoyi ruwa a jallo

July 17, 2026 Bilyaminu Bello

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta ayyana wani da ake zargi da jagorantar safarar…

Labarai Najeriya

Mahaifi ya ƙona Al’aurar ‘Yarsa saboda fitsarin kwance a Ondo

July 17, 2026 Zainab Muhammad Usman

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo ta kama wani mutum mai suna Amos Paul bisa zargin ƙona al’aurar ‘yarsa mai shekaru…

Labarai

Dakarun Sojoji sun kwato shanaye 97 da tumaki 50 a Kano

July 17, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta sun daƙile wani hari da ‘yan bindiga suka kai tare da kwato…

Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta toshe asusun N9.8bn, ta ƙwace kadarorin biliyoyin naira na ƙungiyar safara miyagun ƙwayoyi

July 17, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hukumar NDLEA ta sanar da cewa ta samu nasarar rufe asusun banki da ke ɗauke da sama da Naira biliyan…

Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta ayyana shugaban ƙungiyar miyagun ƙwayoyi da wasu uku a matsayin waɗanda ake nema ruwa a jallo

July 17, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta ayyana wani da ake zargi da jagorantar ƙungiyar…

Duniya Najeriya

Akalla mutum 20 sun mutu a hare-haren ‘yan ta’adda a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC)

July 17, 2026 Bilyaminu Bello

Akalla mutane 20 ne suka mutu a cikin makon nan sakamakon hare-hare uku da ake zargin mayaƙan masu alaƙa da…

Duniya Labarai

Yara 20 sun mutu a hatsarin motar bas a Uganda

July 17, 2026 Bilyaminu Bello

Yara ashirin da babban mutum guda sun mutu a ranar Juma’a bayan motar bas da suke ciki ta kife a…

Posts pagination

1 … 68 69 70 … 145

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai

Najeriya da Faransa na duba yiwuwar sanya jari a harkar yada labarai

September 16, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya

Gobara ta tashi a Jami’ar Aliko Dangote

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai Wasanni

Messi zai sake buga wa Argentina wasa kafin yin bankwanan ƙarshe

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Wasan Najeriya da Ingila: Abubuwan da ya kamata ku sani

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.