Gwaman Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord ya lashe zaɓen gwamnan jihar Osun da aka gudanara rana Asabar 15 ga watan Agutan 2026.
Da yake sanar da sakamakon zaɓen, Farfesa Ogunwale Joshua Olalekon, Shugaban Jami’ar Tarayyata Ta Oye-Ekiti, ya ce Ademola Adeleke ya samu jimlar ƙuri’u 511, 067, a inda Asiwaju Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC ke bin sa da ƙuri’u 444, 815.
- WAFCON 2026: Algeria ta lashe tagulla akan Marokko
- Zaɓen Osun 2025: An fara tattara sakamako a rumfunan zaɓe
- Zaɓen Osun: Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta nemi afuwar masu zaɓe
Sakamakon har ila yau, ya nuna cewa Najeem Salam na jam;iyyar ADC, ya zo na uku da ƙuri’u 171, 80