Gwaman Ademola Adeleke na jam’iyyar  Accord ya lashe zaɓen gwamnan jihar Osun da aka gudanara rana Asabar 15 ga watan Agutan 2026.

Da yake sanar da sakamakon zaɓen, Farfesa Ogunwale Joshua Olalekon, Shugaban Jami’ar Tarayyata Ta Oye-Ekiti,  ya ce  Ademola Adeleke ya samu jimlar ƙuri’u  511, 067, a inda Asiwaju Bola Oyebamiji  na jam’iyyar APC ke bin sa da ƙuri’u 444, 815.

Sakamakon har ila yau, ya nuna cewa Najeem Salam na jam;iyyar ADC, ya zo na uku da ƙuri’u 171, 80

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *