Skip to content
  • Mon. Sep 14th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Duniya Labarai

An yanke wa wata fitacciyar ‘Yar Jarida hukuncin rataya

September 6, 2026 Garzali Yakubu

Babbar kotun hukunta manyan laifuka a birnin Alkahirar Masar ta yanke wa wata fitacciyar yar jarida mai suna Sarah Khalifa,…

Labarai

Za mu fuskanci wasan mu da Spaniya kamar wasan ƙarshe – Kocin matan Najeriya

September 6, 2026 Muhammad Bashir

Moses Aduku, Kocin tawagar ‘yan mata ‘yan ƙasa da shekaru 20 ta Nigeria, Falconets, ya bayyana cewa tawagarsa za ta…

Labarai

Wane ne sbon Sarkin Gumel?

September 6, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Alhaji Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani II shi ne sabon Sarkin Gumel na 17, wanda Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar…

Labarai Najeriya

An nada Lawan Ahmed Muhammad Sani a matsayin sarkin Gumel na 17

September 6, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da naɗin Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani a matsayin Sarkin Gumel na…

Duniya Labarai

Iran ta kai hari kan wani jirgin ruwa mara matuki na sojin Amurka a Mashigar Hormuz

September 6, 2026 Bilyaminu Bello

Iran ta ce a ranar Lahadi dakarunta sun kai hari kan wani jirgin ruwa mara matuki na sojojin Amurka da…

Duniya Labarai

Aƙalla Mutane 25 sun mutu a hatsarin bas a Cape Verde

September 6, 2026 Bilyaminu Bello

Aƙalla mutane 25 ne suka mutu sakamakon wani hatsarin motar bas a ƙasar Cape Verde, mafi yawan wadanda abin ya…

Labarai

NDLEA ta cafke tankar mai ɗauke da miyagun ƙwayoyi kilo 2,145 na hodar ibilis

September 6, 2026 Muhammad Bashir

Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da kuma Safarar Miyagun Ƙwayoyi ta (NDLEA) sun cafke tankar mai da ake amfani da…

Labarai Nishaɗi

Datti Baba-Ahmed: Babu ɗaya daga manyan masu ƙalubalantar Tinubu da zai iya inganta Najeriya

September 6, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon , ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023 Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya ce…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda sun kashe ‘yan fashi tare da cafke wasu da dama

September 6, 2026 Muhammad Bashir

Shelkwatar ‘Yan Sandan Najeriya (NPF) ta sanar da samun gagarumar nasara a ayyukan tsaro da ta gudanar a jihohi da…

Labarai Najeriya Siyasa

Abubuwa biyu da za su iya tantance wanda zai lashen zaɓen Najeriya na 2027

September 6, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Yayin da jam’iyyun siyasa da ƴan takara ke ci gaba da zage damtse wajen shirya wa babban zaɓen Najeriya na…

Posts pagination

1 … 9 10 11 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda sun kashe ‘yan ta’adda, sun kwato makamai a dajin Kebbi

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya

Tinubu ya bayar da umarnin sakin kudaden da aka ware wa hukumomin raya yankuna

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.