Skip to content
  • Mon. Sep 14th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Duniya Ko Kun San.... Labarai Tattalin Arziki

Shugaban WhatsApp Will Cathcart ya sauka daga mukaminsa

June 22, 2026 Basheer Nuhu Masa

Kamfanin Meta ya sanar da cewa shugaban manhajar WhatsApp, Will Cathcart, ya sauka daga mukaminsa bayan shafe shekara bakwai yana…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun ceto mutane biyu a Karamar Hukumar Matazu

June 22, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun Operation Fansar Yamma sun yi nasarar tarwatsa wani sansanin ‘yanta’adda a ƙaramar Hukumar Matazu ta Jihara Katsina tare da…

Labarai Tsaro

Kwamishinan ’yan sandan Abuja ya bai wa DPOs wa’adin mako biyu su kawo ƙarshen fashi a tsakiyar birnin Abuja

June 22, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Kwamishinan ’Yan Sanda na Babban Birnin Tarayya (FCT), Ahmed Mohammed Sanusi, ya umarci jami’an ’yan sanda masu kula da ofisoshin…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Majalisar Dattawa na shirin sake tattauna ƙudirin kafa ’yan sandan Jihohi a zaman gaggawa

June 22, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Ana sa ran Majalisar Dattawan Najeriya za ta ɗauki muhimmin mataki kan kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman…

Duniya Labarai Siyasa

Me ya sa Keir Starmer ya yi murabus daga mukamin Firayim Ministan Birtaniya?

June 22, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Babban dalilin da ya sa shugaban jam’iyyar Labour, Keir Starmer, ya yi murabus shi ne raguwar amincewar jama’a da kuma…

Labarai Najeriya Tsaro

Rundunar ’Yan sanda ta yi tir da kisan gilla da aka yi wa wata mata bisa zargin satar yaro

June 22, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi kakkausar suka tare da yin Allah-wadai da kai wani hari da ya yi…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Firaministan Birtaniya Starmer ya yi murabus

June 22, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Litinin, Firaministan Birtaniya Keir Starmer ya bayyana cewa zai sauka daga matsayin shugaban jam’iyyar Labour da firaminista, wanda…

Ra'ayi Sharhi Tsokaci

Ƙaruwar marayun sauyin yanayi a ƙauyuka

June 22, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Daga Ibrahima Yakubu Sau da dama ana tattauna sauyin yanayi ne ta fuskar ƙaruwar zafin duniya da narkewar ƙanƙara, da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Sharhi Shari'a Tsaro

An kashe malamar makaranta a Kaduna bayan an zarge ta da satar yara

June 21, 2026 Amina Ahmed

Wata mata mai suna Ummulkhairi ta rasa ranta a hannun wasu fusatattun matasa wadanda suka kuma ƙona gawarta a Maraban…

Labarai Najeriya Siyasa

Gamayyar masu sa ido ta nuna damuwa game da Zaɓen Gwamnan Ekiti

June 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Wata gamayyar ƙungiyoyin fararen hula da suka sa ido kan Zaɓen Gwamnan Jihar Ekiti ta bayyana damuwarta game da rahotannin…

Posts pagination

1 … 107 108 109 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda sun kashe ‘yan ta’adda, sun kwato makamai a dajin Kebbi

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya

Tinubu ya bayar da umarnin sakin kudaden da aka ware wa hukumomin raya yankuna

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai

Gwamnatin Kaduna ta kwato hekta 500,000 na gonakin da ‘yan bindiga suka mamaye

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.