Skip to content
  • Mon. Nov 2nd, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Tinubu ya taya Sarkin Musulmi murnar cika shekara 20 a kan karagar mulki ’Yan sanda sun kuɓutar da matashiya daga yunƙurin ƙona ta bayan mutuwar yaro a Adamawa ’Yan sanda sun fara shirin horas da jami’ai 10,000 kan tsaron zaɓen 2027 Nijar da Libya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar ƙarfafa alaƙar ƙasashen biyu Mutane 8 sun mutu a hatsarin mota tsakanin Ghana da Burkina Faso
Duniya Labarai

Trump ya gargaɗi Chana ko Rasha da kar su ba wa Iran makamai

July 25, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Donald Trump ya gargadi kasashen China da Rasha cewa abubuwa za su “manta musu sosai” idan har suka bawa Iran…

Labarai

Zaɓen 2027: Kar ku baiwa ’yan Najeriya kunya– Shugaban INEC ga ma’aikata

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya buƙaci ma’aikatan hukumar da su gudanar da…

Labarai

Ba mu bada umurnin harbe duk wanda aka gani ɗauke da bindiga ba – ‘Yan sanda

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya (NPF) ta yi karin haske kan wani rahoto da ke yaɗuwa a kafafen sada zumunta, wanda…

Labarai Najeriya

Akwai bukatar ƙasashen Afirka su yi amfani da albarkatun ƙasarsu don samun matsayi a kasuwannin duniya – Shettima

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce dole ne ƙasashen Afirka su karɓi haƙƙinsu na mallaka da sarrafa albarkatun…

Labarai Najeriya Tsaro

An sace Shugaban Ƙaramar Hukuma a Zamfara, an kashe jami’an tsaro huɗu

July 25, 2026 Basheer Nuhu Masa

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da sace Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Bungudu, bayan sun…

Duniya Labarai

Gobarar daji na ci gaba da tashi a Turai, mutum 200,000 sun bar muhallansu

July 25, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Yayin da gobarar daji ke ci gaba da lalata manyan yankuna a yammacin kasar Faran (France) da tsakiyar ƙasar Sifan…

Labarai

‘Yan takara 6 na neman maye gurbin Guterres a Majalisar Ɗinkin Duniya

July 24, 2026 Bilyaminu Bello

‘Yan takara shida da ke neman zama babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) sun jaddada muhimmancin dawo da martaba da…

Labarai Najeriya Wasanni

Super Falcons za ta fara kare kambunta na WAFCON akan Malawi ranar Lahadi

July 24, 2026 Muhammad Bashir

Super Falcons ta Najeriya za ta fara kare kambunta na Gasar cin Kofin Mata ta Afirka, WAFCON, ta 2026 akan…

Labarai

Kotu ta dakatar da shirin binciken tsige Shugaba Cyril Ramaphosa

July 24, 2026 Bilyaminu Bello

Babbar Kotun Afrika ta Kudu ta bayar da umarnin wucin gadi a ranar Juma’a wanda ya dakatar da shirin Majalisar…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojojin Operation Haɗin Kai sun cafke masu garkuwa da mutane 5 a Yobe

July 24, 2026 Bashar Muhammad Dange

Dakarun Operation Hadin Kai tare da haɗin gwiwar kungiyar mafarauta ta Jihar Yobe sun cafke mutane biyar da ake zargi…

Posts pagination

1 … 122 123 124 … 208

Kada A Ba Ku Labari

Manyan Labarai Najeriya

Tinubu ya taya Sarkin Musulmi murnar cika shekara 20 a kan karagar mulki

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya

Gwamna Uba Sani ya shiga cikin Ka’aba tare da Tinubu a Makka, ya yi addu’ar zaman lafiya ga Najeriya

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Manyan Labarai Najeriya Tsaro

’Yan sanda sun kuɓutar da matashiya daga yunƙurin ƙona ta bayan mutuwar yaro a Adamawa

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

’Yan sanda sun fara shirin horas da jami’ai 10,000 kan tsaron zaɓen 2027

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.