Skip to content
  • Sun. Nov 1st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Ilimi Labarai Najeriya

Gwamnatin tarayya ta shirya sauya tsarin ilimin sakandare a Nijeriya

June 30, 2026 Zainab Muhammad Usman

Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na kawo sauyi a tsarin ilimin sakandare a Najeriya, inda za ta soke tsarin raba…

Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Lado Suleja ya yabawa Ministan Yaɗa Labarai kan amincewa da aikin tituna a Jihar Neja

June 30, 2026 Basheer Nuhu Masa

Honarabul Lado Suleja ya yabawa Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Alhaji Muhammad Idris Malagi, bisa abin…

Ilimi Labarai Najeriya

Jami’ar Legas ta shiga tsakani kan ɗalibanta da suka maƙale a ƙasar Sin

June 30, 2026 Zainab Muhammad Usman

Jami’ar Legas UNILAG, ta tabbatar da cewa dalibanta da suka maƙale a ƙasar Sin, bayan kammala shirin musayar karatu na…

Labarai Najeriya

Jirgi na biyu daga Afirka ta Kudu ya dawo da ‘Yan Nijeriya 269

June 30, 2026 Bilyaminu Bello

Jirgin na biyu da gwamnatin tarayya ta aika domin kwaso ‘yan Nijeriya daga Afirka ta Kudu ya isa Filin Jirgin…

Labarai Najeriya Ra'ayi Siyasa

‘Ko an rusa gidana ba zan fasa Siyasa ba’ inji Alphonsus Eba

June 30, 2026 Amina Ahmed

Gwamnatin Jihar Cross River ta yi wa gidan ɗan takarar mataimakin gwamna na jam’iyyar PDP na zaɓen 2027, Alphonsus Eba,…

Labarai Najeriya

‘Yan sanda sun kama matar da ake zargi da yunkurin kashe mijinta a Jihar Katsina

June 30, 2026 Zainab Muhammad Usman

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta kama wata matar aure mai shekaru 23, bisa zargin yunkurin kashe mijinta ta hanyar…

Labarai

Obi ya buƙaci INEC da ta wallafa takardun shaidar karatun ‘yan takara

June 30, 2026 Amina Ahmed

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC da…

Labarai

Soji sun Ceto Daliban Lassa a Borno

June 30, 2026 Bilyaminu Bello

Babban Hafsan Sojin Sama na Nijeriya (CAS), Air Marshal Sunday Kelvin Aneke, ya yabawa jami’an Rundunar Sojin Sama da ke…

Duniya Labarai Labarin Kasuwanci Sharhi Siyasa Tattalin Arziki

Trump ya ba da umarnin rage farashin man fetur nan take

June 30, 2026 Amina Ahmed

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya umarci gidajen sayar da mai a faɗin ƙasar da su rage farashin fetur nan take…

Ilimi Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Gwamnatin tarayya ta yi wa NYSC garambawul

June 30, 2026 Zainab Muhammad Usman

Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC), Ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta amince da aiwatar da manyan sauye-sauye ga shirin…

Posts pagination

1 … 154 155 156 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.