Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci Tinubu zai ƙaddamar da tallafin jari ga ƙananan ’yan kasuwa 250,000 na tsawon shekara ɗaya NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Sabon Ofishin EFCC Zai Ƙarfafa Yaƙi da Cin Hanci — Tinubu

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da sabon ginin ofishin Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Matukar zamu hada kan mu, matsalar tsaro zata kau-Pantami

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Dan takarar gwamna na Jam’iyyar PDP a Jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya nuna farin cikinsa da labarin…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

JADAWALIN ZAƁEN 2027 —INEC ta bayyana dalilan daukaka kara

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC), Farfesa Joash Amupitan, SAN, ya ce rashin daidaiton jadawali da tsare-tsaren gudanar da…

Labarai Tsaro

Yaɗa Bayanan Ƙarya na Barazana ga Tsaro – Janar Waidi Sha’aibu

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Babban Hafsan Sojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Sha’aibu, ya ce yaɗa labaran ƙarya da farfaganda na haifar da barazana ga…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Kungiyoyin Kwadago za su sake zama kan mafi karancin Albashi

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Kungiyoyin kwadago na Najeriya da suka hada da (NLC) da (TUC) sun sanar da cewa za su sake bude tattaunawar…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Tsaro

Dalilin da ya sa Najeriya ta kasa shawo kan Ta’addanci — Moghalu

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Kingsley Moghalu, ya danganta gwagwarmayar kwatar kai da Najeriya ke ciki daga ta’addanci…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Sharhi Wasanni

FIFA ta magantu kan hana alkalin wasa daga Afirka shiga Amurka

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar Kwallon Kafa ta duniya FIFA, ta magantu game da hana Alkalin wasa Omar Abdulkadir Artan, shiga Amurka. Cikin wata…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsokaci

Kyamar baki: Najeriya na iya daukar fansa kan Afirka ta Kudu

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Ministar Harkokin Wajen Najeriya, Ambasada Bianca Ojukwu, ta bayyana bacin ran ta, dangane da yadda hukumomin Afirka ta Kudu ke…

Duniya Ilimi Labarai Lafiya Najeriya

Abinci Mara tsafta na haddasa mutuwar Dubban Jama’a – Gwamnatin Tarayya

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Karamin Ministan Kiwon Lafiya da Jin daɗin Jama’a, Dakta Iziaq Adekunle Salako, ya bayyana cewa ’yan Najeriya miliyan 50 ke…

Labarai Najeriya Tsaro

Yaƙi da Ta’addanci na Al’umma ne ba Jami’an tsaro kaɗai ba – Tinubu

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yaba wa jami’an tsaron Najeriya bisa Jarumta da sadaukarwar da suke nuna wa a yaƙi…

Posts pagination

1 … 182 183 184 … 204

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

ADC ta ba da wa’adin sa’o’i 24 ga hukumomin tsaro su kama waɗanda suka kai wa ɗan takararta hari a Sakkwato

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Sadarwa Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Kasuwanci Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai Lafiya

WHO ta bayyana sunayen mutum bakwai da ke neman shugabancinta

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.