Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Labarai Najeriya Siyasa

NNPP ta ɗora sunayen ‘yan takarar ta a shafin INEC

July 22, 2026 Bilyaminu Bello

Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta ɗora bayanan ɗan takararta na wucin gadi na shugaban ƙasa na zaɓen 2027…

Labarai

Amurka za ta gina wa Saudiyya cibiyar Nukiliya marar hadari

July 22, 2026 Bilyaminu Bello

Rahotanni na nuni da cewa Shugaban Amurka, Donald Trump, ya amince da wata yarjejeniya ta makamashin Nukiliya da Saudiyya. A…

Duniya Labarai

An kunna Na’urorin kariyar sararin samaniya a Tehran

July 22, 2026 Bilyaminu Bello

A karon farko da Amurka ta sake ƙaddamar sabbin hare-hare kan Iran, an sake kunna na’urorin kariyar sararin samaniya a…

Najeriya Siyasa

Obi ya amince zai yi wa’adi ɗaya idan aka zaɓe shi — Kwankwaso

July 22, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC a Zaɓen 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ɗan takarar shugaban…

Duniya Labarai Wasanni

Anthony Taylor ya yi ritaya daga alƙalancin wasa

July 21, 2026 Muhammad Bashir

Alƙalin wasan kwallon kafa na duniya Anthony Taylor, ya sanar da ritayar daga fagen alƙalancin wasa nan take. Taylor ya…

Duniya Labarai Wasanni

Guardiola na tattaunawa don zama sabon kocin Italiya

July 21, 2026 Muhammad Bashir

Kafar Sky ta Italiya ta ruwaito cewa Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Italiya, FIGC, ta tattauna da tsohon kocin Manchester City,…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta farfaɗo da dakunan karatu na intanet (e-libraries) 16 da aka watsar a Kano

July 21, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin Tarayya ta farfaɗo da wasu ayyukan dakunan karatu na intanet (e-libraries) guda 16 da aka watsar a Kwalejojin Tarayya…

Labarai Najeriya Sharhi

Yaya aikin shimfida bututun iskar gas daga Najeriya zuwa Morocco yake?

July 21, 2026 Bilyaminu Bello

Aikin shimfida bututun iskar gas na African Atlantic Gas Pipeline (AAGP), wanda aka fi sani da Nigeria-Morocco Gas Pipeline, na…

Labarai Tsaro

Takaddama tsakanin Amurka da Iran ta faɗaɗa zuwa ƙasashen Gulf

July 21, 2026 Amina Ahmed

Takaddama tsakanin Amurka da Iran ta ƙara tsananta bayan hare-haren da ɓangarorin biyu ke ci gaba da kai wa juna,…

Duniya Labarai Wasanni

Sifaniya ta samu dala miliyan 50 a matsayin zakaran Kofin Duniya

July 21, 2026 Muhammad Bashir

Nasaran da Sifaniya ta samu a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026 ba wai kawai ta ba su ɗaukaka…

Posts pagination

1 … 62 63 64 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya Wasanni

Wasan Najeriya da Ingila: Abubuwan da ya kamata ku sani

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Kwallon Raga: Najeriya ta samu nasara ta farko a Gasar Ƙasashen Afirka ta 2026

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Taron NFF: Tawagar FIFA da CAF ta kammala tattara bayanai ta koma Zurich

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Manyan Labarai Najeriya

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike

September 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.