Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Duniya Labarai Najeriya Tsaro

Ƙungiyoyin ‘yan tawaye sun kai hari kan sansanonin sojin Mali a sabbin hare-hare

July 5, 2026 Muhammad Bashir

Kungiyoyin ‘yan tawaye a Mali sun ɗauki alhakin kai jerin hare-haren da aka kai a kan aƙalla sansanonin soji 7…

Duniya Labarai

Jagoran addinin Iran bai halarci shirye-shiryen binne mahifinsa ba

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

‘Ya’ya maza uku na marigayi jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei, sun gudanar da addu’a a gefen akwatin gawarsa tare da…

Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Gasar Cin Kofin Duniya ta U17 na mata: Flamingos ta doke Benin

July 5, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Asabar, tawagar ‘yan matan Najeriya ‘yan ƙasa da shekaru 17, Flamingos, sun doke takwararsu ta Jamhuriyar Benin, Amazons,…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta kama wata mata ‘yar shekara 67 da kilogiram 13 na Hodar Iblis

July 5, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, NDLEA, ta kama wata mata ‘yar Najeriya-da-Biritaniya mai shekaru 67, Mrs Mary…

Labarai Najeriya

Gwamnatin tarayya za ta sauya fasalin kiwo – Maiha

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Ministan Bunƙasa Kiwo, Idi Mukhtar Maiha, ya sake jaddada aniyar Gwamnatin Tarayya na sauya fasalin fannin kiwo a Najeriya ta…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Faransa ta fitar da Paraguay, za ta sake haduwa da Moroko a Gasar Cin Kofin Duniya

July 5, 2026 Muhammad Bashir

A yanzu Kylian Mbappe na da kwallaye 19 cikin wasanni 19 da ya buga na Gasar Cin Kofin Duniya bayan…

Labarai

Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da gina wasu hanyoyi a Jihar Borno

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da aikin gyaran hanyar Bama zuwa Banki da kuma hanyar Dikwa–Gamboru–Ngala a Jihar Borno, inda ta…

Labarai

Tattaunawa tsakanin addinai ce hanyar samun ɗorewar zaman lafiya –Tinubu

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na yin haɗin gwiwa da shugabannin addinai domin inganta zaman lafiya…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun ceto mutane 6 daga hannun ‘yan bindiga a Borno

July 5, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Gabas (Operation Haɗin Kai – OPHK) sun kuɓutar da wasu ƙarin mutum shida…

Labarai Manyan Labarai Tsaro

‘Yan Sanda sun ceto mata da ɗanta da masu garkuwa suka sace a Jihar Kwara

July 5, 2026 Bashar Muhammad Dange

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce jami’anta sun ceto wata mata mai suna Adijat Kuburat mai shekaru 43 tare da…

Posts pagination

1 … 85 86 87 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Labarai Najeriya Wasanni

Sabon Kocin Senegal Patrick Vieira ya magantu

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

China ta bukaci Amurka ta daina ajiye makamai a duniyar wata

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Wasanni

An shiga rana ta ƙarshe a taron Hukumar FIFA da CAF a Najeriya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.