Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Moroko ta cire mai masaukin baƙi Canada daga gasar Cin Kofin Duniya

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Azzedine Ounahi ya ci kwallaye biyu kafin Soufiane Rahimi ya ƙara ta uku domin fitar da mai masaukin baƙin gasar…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Masu bauta da aka sace a Ekiti sun shaƙi iskar ‘yanci

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Masu bauta 14 da aka sace a majami’ar Christ Apostolic Church a Eda Oniyo-Ekiti, dake ƙaramar hukumar Ilejemeje ta Jihar…

Duniya Labarai

Iran na nuna saƙon ci gaba da ramuwar gayya a taron bankwana da Khamenei

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Mutane da dama daga sassa daban daban ne ke tururuwa zuwa wajen bankwana da gawar Tsohon Jagoran Addinin Iran Ayatollah…

Labarai

Shugaban hukumar daraktoci na Blueprint Radio ya ajiye aiki a NOUN, ya miƙa ragamar jagoranci

July 4, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

A ranar Alhamis ɗin makon da ya gabata ne Dr Ibrahim Sheme, Shugaba Hukumar Daraktoci na Blueprint Radio ya miƙa…

Labarai Najeriya Wasanni

Wikki Tourists FC ta bayyana Bala Abubakar Mohammed a matsayin sabon kociyanta

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Wikki Tourists FC ta bayyana kociya Bala Abubakar Mohammed a matsayin sabon mai horar da Ƙungiyar gabannin fara gasar Kasa…

Labarai Najeriya Tsaro

Haɗakar jami’an tsaro sun ƙwato shanu daga hannun ‘yan bindiga a Jihar Kogi

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Gwamnatin Jihar Kogi tare da haɗin gwiwar Briged ta 12 ta Rundunar Sojin Najeriya, sun samu nasarar kwato kimanin dabbobi…

Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Ƙwallon Kwando: D’tigers sun samu tikitin zuwa zagaye na biyu bayan doke Guinea

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar ƙwallon kwando ta maza ta Najeriya, D’Tigers, ta doke Guinea da ci 80-79 a gasar neman tikitin shiga gasar…

Duniya Labarai

Ukraine ta kai hare-hare kan cibiyoyin Mai da soji kusa da St. Petersburg A Rasha

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Ukraine ta kai wani gagarumin hari da jirage marasa matuƙa (drones) cikin dare a yankin St. Petersburg na Rasha, inda…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Kasar Masar za ta kara da Argentina a zagaye na 16 a gasar Cin Kofin Duniya

July 4, 2026 Muhammad Bashir

Ƙasar Masar ta doke Australia da ci 4-2 bayan bugun fanareti, inda za ta kara da Argentina a zagaye na…

Duniya Labarai

Sojojin Mali – ’Yan Tawaye sun kai sabbin hare-hare a garuruwa da birane

July 4, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar sojin Mali ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hare-hare a wurare biyar daban-daban a faɗin ƙasar, fiye da…

Posts pagination

1 … 86 87 88 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai

China ta bukaci Amurka ta daina ajiye makamai a duniyar wata

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Wasanni

An shiga rana ta ƙarshe a taron Hukumar FIFA da CAF a Najeriya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

Wasu Hare-haren sun jikkata fararen hula 13 a Saudiyya

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan Sanda sun kama mutane 70 a Abuja

September 15, 2026 Amina Ahmed
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.