Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Duniya Labarai

Harin bindiga ya hallaka mutane biyar a Arewacin Jamus

June 29, 2026 Bilyaminu Bello

Mutane biyar sun rasa rayukansu bayan wani harin bindiga da ya afku a wata cibiyar kula da matasa a garin…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Shari'a Siyasa Tattalin Arziki

Majalisa ta gaza wajen dakatar da Gwamnati kan yawaitar cin bashi – Sarki Sanusi

June 29, 2026 Muhammad Bashir

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya zargi Majalisar Dokokin Tarayya ta ƙasa da gazawa wajen aiki da ƙundin mulkin ƙasa…

Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan ta’adda sun sace ɗaliban da ke rubuta jarabawar NECO a Borno

June 29, 2026 Basheer Nuhu Masa

Wasu mahara da ake zargin mambobin ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP ne sun kai hari Makarantar Sakandaren Gwamnati ta rana…

Labarai Najeriya Tsaro

Kwamandojin ISWAP 76 sun miƙa wuya ga sojojin Najeriya

June 29, 2026 Zainab Muhammad Usman

Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewa kwamandoji 76 na ƙungiyar ISWAP sun miƙa wuya ga jami’an tsaro a yankin…

Duniya Labarai

Tehran ta musanta shirin tattaunawa da Amurka da Trump yace za a yi

June 29, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa za a gudanar da wata ganawa tsakanin jami’an Amurka da Iran a ranar…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Sadarwa Wasanni

An gabatar da Enzo Maresca a matsayin sabon kocin Man City

June 29, 2026 Muhammad Bashir

Enzo Maresca ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru uku don maye gurbin Pep Guardiola a filin wasa na Etihad. Har…

Duniya Labarai Siyasa Tsaro

Shugaban adawar jamhuriyar dimokuraɗiyar congo ya ce an hana shi fita daga ƙasar

June 29, 2026 Zainab Muhammad Usman

Ɗaya daga cikin manyan jagororin adawa a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DR Congo), Delly Sesanga, ya ce jami’an gwamnati sun hana…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya

Trump: Amurka ta kawo ƙarshen kisan kirista a Najeriya

June 29, 2026 Muhammad Bashir

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce sojojin Amurka sun kawo ƙarshen kashe-kashen Kirista a Najeriya. Trump ya yi wannan iƙirari…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Tattalin Arziki

FCCPC ga ’yan kasuwa: Ku sauƙaƙe farashin man fetur ko ku fuskanci takunkumi

June 29, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar Kare Haƙƙokin Masu Saye ta Tarayya FCCPC, ta gargadi ’yan kasuwar man fetur da su daina cin zarafin al’umma,…

Duniya Labarai

HRW: Bangarorin da ke yaƙi a Mali na cin zarafin Bil Adama

June 29, 2026 Bilyaminu Bello

Sabon rahoto da ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Human Rights Watch (HRW) ta fitar ya bayyana cewa dukkan ɓangarorin…

Posts pagination

1 … 95 96 97 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.