Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Sharhi Wasanni

Lewandowski ya kusa komawa Chicago Fire

June 29, 2026 Muhammad Bashir

Tsohon ɗan wasan Barcelona, Robert Lewandowski, ya kusan canza sheƙa zuwa ƙungiyar Chicago Fire dake buga gasar Major League Soccer,…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Wasanni

‘Yar wasan Birtaniya ta 1 Raducanu ta janye daga gasar Wimbledon

June 29, 2026 Muhammad Bashir

‘Yar wasan Birtaniya ta 1, Emma Raducanu ta janye daga gasar Wimbledon saboda Rauni da ta samu kwana daya kafin…

Labarai Najeriya Tsaro

OPHK – Wasu shuwagabannin ISWAP sun ajiye makamansu

June 29, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar Operation HADIN KAI (OPHK), tace wasu manyan shugabannin ƙungiyar ISWAP sun fice daga maboyarsu tare da miƙa wuya ga…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Sharhi Wasanni

Gasar Cin kofin Duniya 2026: Canada ta cire Afirka ta Kudu

June 29, 2026 Muhammad Bashir

Stephen Eustaquio ya zura ƙwallo mai ban sha’awa da ta baiwa kasar Canada nasara akan Afirka ta Kudu da ci…

Duniya Labarai

Yarjejeniya – Amurka da Iran sun ƙara kai wa juna hare-hare

June 29, 2026 Bilyaminu Bello

Sojojin Amurka sun sake kai hare-hare kan wasu muhimman wurare da dama a cikin ƙasar Iran bisa zargin Iran da…

Duniya Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya Sadarwa Tattalin Arziki

Gwamnatin Tarayya ta yi sauyi kan canja hannunn jari a kamfanonin sadarwa

June 29, 2026 Amina Ahmed

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin ƙa’idoji kan canja hannun jari a kamfanonin sadarwa masu lasisi a Najeriya. Sabbin ƙa’idojin…

Labarai

‘Yancin Jarida Na Fuskantar Barazana a Uganda

June 28, 2026 Bilyaminu Bello

Manyan kafofin yaɗa labarai na Ƙasar Uganda sun bayyana cewa suna fuskantar “mamayar sojoji” bayan hafsan rundunar sojin ƙasar ya…

Ilimi Labarai Lafiya Najeriya

Kungiyar Mata ‘Yan Jarida reshen Jihar Kaduna ta raba kunzugun Mata ga Dalibai

June 28, 2026 Basheer Nuhu Masa

Kungiyar Mata ‘Yan Jarida reshen Jihar Kaduna ta raba kunzugun Mata ga dalibai An sake jaddada bukatar iyaye su rika…

Labarai

NAHCON ta kammala jigilar alhazan 2026, ta fara shirye-shiryen Hajjin 2027

June 28, 2026 Amina Ahmed

Hukumar alhazai ta Ƙasa NAHCON ta sanar da kammala jigilar dawo da alhazan Najeriya daga ƙasar Saudiyya bayan gudanar da…

Labarai

Majalisar Dattawan Amurka ta Amince da Ƙudurin neman Trump ya dakatar da yaƙi da Iran

June 28, 2026 Bilyaminu Bello

Majalisar Dattawan Amurka, wadda Jam’iyyar Republican ke da rinjaye a cikinta, ta amince da wani ƙuduri da ke buƙatar Shugaban…

Posts pagination

1 … 96 97 98 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.