An dakatar da bayar da bizar Amurka a Abuja
A wani mataki da ya girgiza masu neman takardar izinin tafiya ƙasashen waje, Ofishin Jakadancin Amurka dake Abuja ya sanar…
Manhajar Rayuwa
A wani mataki da ya girgiza masu neman takardar izinin tafiya ƙasashen waje, Ofishin Jakadancin Amurka dake Abuja ya sanar…
Shugaban Kwamitin Tsaro da Al’amuran Ketare na Majalisar Dokokin Iran, Ebrahim Azizi, ya gabatar da wani sabon kuduri da zai…
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga shugabanni da masu ruwa da tsaki da su daina yi…
Sojojin Operation Hadin Kai sun ce sun daƙile wani mummunan farmakin ‘yan ta’adda a Benisheikh a Jihar Borno. Dakarun runduna…
An saken buɗe masallacin ƙudus, bayan ya shafe kwanaki 40 a rufe. Wannan labari mai daɗi da ya riski al’ummar…
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya gargaɗi gidajen rediyo da talabijin da su guji yaɗa labaran…
Shugabannin jam’iyyar hamayya ta PDP sun kai ziyarar nuna goyon baya ga takwarorin aikinsu na jam’iyyar ADC, bayan abin da…
Gwamnatin Iran ta yi barazanar janye amincewarta daga tattaunawar da za a yi ta tsagaita wuta a tsakaninta da Amurka.…
Wasu jiga-jigan jam’iyyar ADC sun jagoranci wani taron zanga-zanga zuwa ofishin Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), imda suka mika wata…
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar ya aika da kakkausan saƙo ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu game da taɓarɓarewar…