Gwamnati za ta rufe karɓar ra’ayoyi kan dokar kafa ’yan sandan jihohi
Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar da cewa wa’adin karɓar ra’ayoyin jama’a kan kudirin dokar sake fasalin tsarin aikin ’yan sanda…
Manhajar Rayuwa
Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar da cewa wa’adin karɓar ra’ayoyin jama’a kan kudirin dokar sake fasalin tsarin aikin ’yan sanda…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta ce ta fara sake buga takardun zaɓen gwamnan Jihar Osun domin…
Masu sharhi kan wasan kwallon kafa a Najeriya sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta fara daukar matakin ladabtarwa akan wadanda…
Rundunar ’yan sandan jihar Osun ta gayyaci Sanata Francis Fadahunsi, mai wakiltar mazabar Osun ta Gabas, domin yi masa tambayoyi…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Sokoto ta sanar da sake fara aikin duba ababen hawa daga ranar Alhamis, 13 ga Agusta,…
Ƙungiyar Muslimi ta Duniya, tare da haɗin gwiwar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), za ta gudanar da taron…
Kanal Mohammed Ma’aji, wanda ake zargi da hannu a wani shirin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce…
Ƙungiyar Kasuwanci ta Nahiyar Afirka, AfCFTA, ta amince da tsarin zamani da Najeriya ta samar domin inganta ayyukan Kwastam, inda…
Dakarun Operation UDO KA sun kama wani shugaban ƙungiyar masu garkuwa da mutane da ake nema ruwa a jallo a…
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa magance matsalar rashin tsaro a Najeriya na buƙatar duba tushen matsalar, ba wai mayar…