Tiani ya naɗa sabon jakadan Nijar a Najeriya
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar, Abdourahamane Tiani, ya naɗa Janar Sani Issa Kashe a matsayin sabon jakadan ƙasar a…
Manhajar Rayuwa
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar, Abdourahamane Tiani, ya naɗa Janar Sani Issa Kashe a matsayin sabon jakadan ƙasar a…
Dubban baƘin haure daga ƙasashen Afirka suna fuskantar rayuwa cikin fargaba bayan sake barkewar hare-haren Ƙyamar baƙi (xenophobia) a sassa…
Kasashen Afirka ta Kudu da Moroko sun kasance kan gaba cikin jerin kasashen nahiyar Afirka da suka fara tsallakawa zuwa…
Gwamnatin Tarayya ta sanar da gano wani katafaren yankin ma’adanai masu tarin yawa a Jihar Kaduna, wanda ke ɗauke da…
Majalisar Tarayya ta amince da ƙarin wa’adin aiwatar da ɓangaren ayyukan raya ƙasa na kasafin kuɗin shekarar 2025 daga ranar…
Ƙudirin kafa ƴan sandan jihohi da aka daɗe ana muhawara a kansa ya samu sabon ci gaba jiya, bayan da…
Wani gini mai hawa uku da ake ginawa ya rufta a Fatakwal, babban birnin Jihar Rivers. Lamarin ya faru ne…
An rantsar da sabbin Sanatoci huɗu da aka zaɓa yayin zaɓen cike gurbi na ranar Asabar da ta gabata a…
Babbar Kotun Jihar Ondo da ke zama a Akure ta yanke ma wasu maza uku, Uche Onu, Ekene Okorie, da…
Jamhuriyar Nijar ta miƙa buƙatarta a hukumance na ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC), kamar yadda kotun…