Skip to content
  • Mon. Sep 14th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Duniya Labarai Najeriya Tsokaci

An bayyana ranar da za’a binne Marigayi Ali Khamenei

June 13, 2026 Muhammad Bashir

Gidan talabijin na gwamnatin Iran ya bayyana cewa za a binne Marigayi jagoran gwamnatin juyin juya halin Iran, Ali Khamenei,…

Labarai Najeriya Tsaro

Kastina: Gwamnatin Jihar ta tabbatar da Mutuwar Janar Rabe mai ritaya

June 13, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Jihar Katsina ta Sanar da Mutuwar Manjo Janar Rabe Abubakar (Mai Ritaya) a hannun ‘Yan Bindiga. A cikin wata…

Labarai Najeriya Tsaro

Operation Sharar Mafaka: NDLEA Ta Kama Mutane 73, A Kano

June 13, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar yaƙi da sha, da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) shiyyar jihar Kano, ta samu nasarar kama mutane 73…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Dalilan da ya sa aka kasa magance matsalar tsaro — Janar Musa

June 13, 2026 Muhammad Bashir

Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, (mai ritaya), ya bayyana dalilin da ya sa ta’addanci, ’yan bindiga da sauran matsalolin…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Canada ta tashi canjaras da Bosnia-Herzegovina

June 13, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Juma’a, kasar Canada wadda ke daya daga cikin masu karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta tashi ci…

Duniya Labarai

DRC: Zanga-zangar adawa da shirin canza kundin tsarin mulki ta rikide zuwa tashin hankali

June 13, 2026 Bilyaminu Bello

Wasu manyan ‘yan adawa biyu a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo sun samu raunuka a ranar Juma’a, yayin wata zanga-zangar adawa da…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Atletico Madrid ta saka Yuro miliyan 120 kan Victor Osimhen

June 13, 2026 Muhammad Bashir

Rahotanni da dama sun ce Atletico Madrid ta tura tayin Yuro miliyan 120 (Naira biliyan 189) domin siyan Victor Osimhen,…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Wasanni

Dan asalin Najeriya ya jagoranci Amurka ta doke Paraguay

June 13, 2026 Muhammad Bashir

Amurka ta fara gasar cin kofin duniya da take karbar bakunci da salo mai kayatarwa a ranar Juma’a, inda ta…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Wasanni

Da Dumi-Dumi: An yi wa tawagar Ingila fashi

June 13, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar Ingila ta fada cikin wani babban cikas bayan an sace musu kayan aiki masu yawa gabanin wasansu na farko…

Ilimi Labarai Najeriya Tattalin Arziki Tsokaci

Bangaren ilimi a Najeriya na fama da karancin kudi – Ministan Ilimi

June 12, 2026 Amina Ahmed

Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya bayyana damuwa kan yadda bangaren ilimi ke fama da karancin kudade a Najeriya. Alausa…

Posts pagination

1 … 113 114 115 … 142

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai

Dokar haramtawa Yara amfani da kafafen sada zumunta zata fara aiki a Turai

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Duniya Labarai

Indonesia na laluben fasinjoji da suka bace bayan kifewar jirgin ruwa

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Wasanni

NPFL: Sporting Lagos ta yi nasara a waje, Barau ta lallasa Ranchers Bees

September 13, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Wasanni

Manchester City ta doke Man United da mutum 10 a Old Trafford

September 13, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.