Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Labarai Tattalin Arziki

Gobara ta lalata shaguna a Jihar Oyo

June 4, 2026 Amina Ahmed

Gobara ta tashi a wani layin shaguna da ke titin Balaro, yankin Oju-Odo Academy a Karamar Hukumar Ona-Ara ta Jihar…

Wasanni

Najeriya da Poland sun yi canjaras a wasan sada zumunta

June 4, 2026 Muhammad Bashir

An hana ‘yan wasan Super Eagles nasara mai muhimmanci a daren Laraba bayan Poland ta zura kwallo daf da lokacin…

Duniya Manyan Labarai Tattalin Arziki

An bude Sabuwar Tashar Lantarki a Birnin Yamai

June 3, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Aljeriya ta bude wata Tashar samar da Wutar Lantarki a kauyen Gorou da ke jamhuriyar Nijar. Shafin Jaridar Fitilar…

Duniya Lafiya

Hukumar Yanayi ta Duniya WMO ta gargadi Al’umma

June 3, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar Kula da Yanayi ta Duniya (WMO) ta fitar da wani gagarumin gargadi ga al’ummar duniya game da sake dawowar…

Duniya Ilimi

Bayan Shekaru fiye da 100: An haifi wani nau’in alfadari a Saudiyya

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Saudiyya ta sanar da samun nasarar haihuwar wani nau’in alfadari a karo na farko a cikin shekaru fiye da…

Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Sauyin Sheka: Wakilai “13” ne suka sauya Sheka bayan dawowa hutun Sallah

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Kimanin ‘yan majalisar wakilai 13 ne suka sauya sheka bayan dawowar majalisar daga hutun makonni 4. A zaman majalisar na…

Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

CBN tayi garanbawul a Shugabaninta

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Babban Bankin Najeriya, CBN, ya canzawa dukkan mataimakan gwamnoni hudu matsayi a wani yunkuri na karfafa hadin kai tsakanin manyan…

Najeriya Tsaro

A bamu Awanni “48” domin cafko Maharan Anambra -‘Yan Sanda

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Anambra, ta ce a bata wa’adin awanni 48 domin cafke maharan da suka kaiwa ayarin…

Manyan Labarai Najeriya

Ana Iya gano maboyar ‘yan bindiga idan Hukumomin Tsaro suka yi ra’ayi inji Buratai

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Tsohon Babban Hafsan Sojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya ya ce hukumomin tsaro na iya gano maboyar ‘yan…

Manyan Labarai Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta soke hutun watanni uku kafin ritaya

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Tarayya ta umarci ma’aikatu da hukumomin gwamnati da su gaggauta daina bai wa ma’aikatanta abin da aka fi sani…

Posts pagination

1 … 124 125 126 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Wasanni

Arsenal ta casa Sunderland

September 12, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.