Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Ma’aikatan hukumar kayyade farashin Mai sun tsunduma yajin aiki

June 2, 2026 Garzali Yakubu

Ma’aikatan hukumar kayyade farashi da Sanya Ido kan Albarkatun Man Fetur (NUPRC) sun tsunduma yajin aiki na kan takaddamar horas…

Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Yajin aiki ya gurgunta koyo da koyarwa a Ibadan

June 1, 2026 Garzali Yakubu

A ranar Litinin, an rufe makarantun gwamnati a fadin jihar Oyo, biyo bayan yajin aikin da Malamai suka shiga sakamakon…

Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Kwankwaso ya yi watsi da jita-jitar ake dangantawa dashi

June 1, 2026 Garzali Yakubu

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa a Jam’iyyar NDC Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi watsi…

Labarai Najeriya

Amnesty tayi Allah-Wadai da rushe wani bangare na unguwar Durumi

June 1, 2026 Garzali Yakubu

Kungiyar kare hakkin ‘Dan Adam ta Amnesty International tayi Allah-wadai da rushe wani bangare na Unguwar Durumi a Babban Birnin…

Najeriya Wasanni

NFF ta fidda jadawalin wani Kwas na masu horaswa

June 1, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) ta sanar da bude shirye-shiryen horar da masu horas wa a Abuja. A wani…

Kasuwanci Manyan Labarai

Yadda Abdul Samad ya hau mataki na biyu a jerin masu arzikin Afirka

May 30, 2026 editorinchief

A farkon wannan watan ne kafar yada labarai ta Bloomberg ta ayyana Abdul Samad Isiyaku Rabiu a matsayin mutum na…

Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Rundunar ‘Ƴan Sanda ta haramta Hawan Daushe a Kano

May 28, 2026 Garzali Yakubu

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta bayar da umarnin soke gagarumin Hawan Daushe da aka shirya gudanarwa a jihar,…

Labarai Tsaro

Babu hanyar da ba ta biyuwa a fadin Jihar Katsina, inji Jobe

May 28, 2026 editorinchief

Mataimakin Gwamnan Katsina Faruk Lawal-Jobe ya ce babu wata hanya da ba ta biyuwa a fadin Jihar dalilin samuwar tsaro.…

Labarai

‘Ku kakkabe ‘yan ta’adda da sauran masu aikata laifi’

May 28, 2026 editorinchief

Babban Hafsan Rundunar Sojin Kasa (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya yi kira ga dakarun Rundunar Tsaron Hadin Gwiwa ta…

Addini Labarai

Yadda mahajjata kusan miliyan 2 suka yi tsayuwar Arfa

May 26, 2026 editorinchief

Mahajjata akalla miliyan 1.8 ne suka tsaya a filin Arfa da ke da nisan kilomita 20 daga birnin Makka na…

Posts pagination

1 … 125 126 127 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Wasanni

Arsenal ta casa Sunderland

September 12, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.