WAFCON: Marokko ta doke Afirka ta Kudu 2-1
Tawagar Atlas Lionesses ta kasar Marokko ta lallasa Banyana Banyana ta Afirka ta Kudu a wasan kwata-fainal na Gasar Cin…
Manhajar Rayuwa
Tawagar Atlas Lionesses ta kasar Marokko ta lallasa Banyana Banyana ta Afirka ta Kudu a wasan kwata-fainal na Gasar Cin…
Hukumar Kashe Gobara ta Birnin Abuja ta ce ma’aikatan kashe gobara uku daga cikin jami’anta sun samu raunuka daban-daban yayin…
Sama da yara 300 ne suka mutu sakamakon cutar Ebola tun bayan da barkewar cutar ta fara a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar…
Wasu mutanen da ake zargin masu neman tarkacen karafa ne sun lalata ginshiƙan da ke riƙe da gadar da ta…
Masu zanga-zangar adawa da nadin Farfesa Abdullahi Ahmed, a matsayin Shugaban Kwalegin Tarayya Ta Binciken Lafiyar Dabbobi (FCAHPT) da ke…
Wata kotu a Senegal ta yanke wa wasu masu amfani da manhajar TikTok hukuncin daurin gidan yari saboda wasu rubuce-rubuce…
Gwamnan Jihar Taraba, Dr. Agbu Kefas, ya bayyana Hajiya Zeinab Ibrahim, Shugabar Matan APC na Arewa maso Gabas, a matsayin…
Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da ɗaurin auren zawarawa 1,500 a ranar Juma’a, inda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tsaya…
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya ce yara fiye da biliyan ɗaya a fadin duniya…
Ƙungiyar Tsofaffin Sojin Najeriya (REMENAF), reshen Jihar Borno, ta bayyana shirin ta na haɗa kai da Cibiyar Kula da Yaƙi…