Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Manyan Labarai Sadarwa Siyasa

Me yasa aka karrama Ministan Yaɗa Labaran Najeriya?

June 28, 2026 Bashar Muhammad Dange

Karrama Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya biyo ƙoƙarin da yake ta fuskar wayar da kan…

Duniya Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Sharhi Wasanni

Jordan 1-3 Argentina: Messi ya ƙara kafa sabon tarihi a gasar Kofin Duniya

June 28, 2026 Muhammad Bashir

Lionel Messi ya sake kafa sabon tarihi a Gasar Kofin Duniya ta 2026 yayin da ya zura ƙwallo a bugun…

Labarai

Shugaban Hezbollah ya yi watsi da yarjejeniyar tsaro tsakanin Lebanon da Isra’ila

June 28, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban ƙungiyar Hezbollah, Naim Qassem, ya yi watsi da yarjejeniyar tsaro da Amurka ta shiga tsakanin Lebanon da Isra’ila, kwana…

Labarai Manyan Labarai Tsaro

’Yan sanda sun kama wasu ’yan’uwa biyu kan zargin yi wa ƙaramar yarinya fyade

June 27, 2026 Bashar Muhammad Dange

Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta kama wasu ’yan’uwa biyu, Emmanuel Eugene mai shekara 18 da Kelvin Eugene mai shekara 20,…

Duniya Labarai

Israila da Lebanon sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta

June 27, 2026 Bilyaminu Bello

Ƙasar Israila da Lebanon sun amince da sabon tsarin yarjejeniya bayan tattaunawa mai tsawo na kwanaki huɗu a Washington, DC,…

Labarai Najeriya Nishaɗi Sadarwa Wasanni

Tawagar NFF ta halarci jana’izar tsohon kocin Najeriya, Onigbinde

June 27, 2026 Muhammad Bashir

Masu ruwa da tsaki daga fannoni daban-dabam ciki har da jami’an Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya NFF, sun halarci jana’izar…

Duniya Labarai Lafiya Manyan Labarai

Ana zargin cutar kwalara ta kashe mutum 24 a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka

June 27, 2026 Muhammad Bashir

Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta ayyana ɓarkewar cutar kwalara bayan zargin mutuwar mutane 24 da kuma mutane 197 da suka…

Labarai Manyan Labarai Shari'a Tsaro

An kama kwamandojin Boko Haram bakwai bayan dawowarsu daga aikin Hajji

June 27, 2026 Bashar Muhammad Dange

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu kwamandojin ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP guda bakwai…

Labarai Lafiya Najeriya Ra'ayi

Mazauna yankin Alimosho sun soki gwamnatin Legas

June 27, 2026 Amina Ahmed

Wasu mazauna yankin ƙaramar hukumar Alimoshon jihar Legas, na bayyana damuwa da yadda rashin kwashe shara akan lokaci ke shafar…

Labarai Manyan Labarai Tsaro

Hukumar tsaro ta DSS ta saki mutumin da ake zargin ɗan Boko Haram ne

June 27, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta saki wani mutum mai suna Nura Idris, bayan ta tsare shi bisa zargin…

Posts pagination

1 … 98 99 100 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.