Skip to content
  • Tue. Nov 3rd, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

’Yan sanda sun tattauna da matasa a Kano kan zaman lafiya gabanin zaɓen 2027 WHO ta bukaci jama’a su riƙa kai rahoton illolin da magunguna ke haifarwa NIMC ta kama waɗanda ake zargi da gudanar da rajistar NIN ba bisa ƙa’ida ba Gwamna Kefas ya bai wa mafarauta babura 40 domin ƙarfafa tsaron kan iyakar Taraba Sojoji sun tarwatsa maboyar masu garkuwa da mutane a Kogi, sun kwato harsasai 1,000
Labarai

Zaɓen Osun: Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta nemi afuwar masu zaɓe

August 15, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Osun ta fayyace rahotannin da suka shafi harba hayaki mai sa hawaye a mazaɓa ta 10…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Sojojin Operation Hadin Kai sun dakile harin ISWAP a Borno

August 15, 2026 Bashar Muhammad Dange

Dakarun Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da mayakan ISWAP suka kai sansanin sojoji na Mandaragírau, a ƙaramar hukumar…

Labarai Siyasa

Mata sun fi fitowa, sun kuma fuskanci kalubale a zaɓen gwamna na Osun

August 15, 2026 Amina Ahmed

Daga rahotannin da aka tattara daga rumfunan zaɓe daban-daban a Jihar Osun, an lura da yadda mata suka taka muhimmiyar…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Tinubu ya buƙaci a gudanar da zaɓen Osun cikin lumana da gaskiya

August 15, 2026 Bashar Muhammad Dange

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da jami’an tsaro su tabbatar da an gudanar…

Labarai Siyasa

Zaɓen Osun: Waɗanne Mazaɓu ne suka fi tasiri?

August 15, 2026 Zainab Muhammad Usman

Aƙalla masu kaɗa ƙuri’a miliyan 1.9 ne suka cancanci kaɗa ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar Osun da za a gudanar…

Labarai

Zaɓen Osun: Ɗan takarar mataimakin gwamna na jam’iyyar Accord ya nuna ƙwarin gwiwar samun nasara

August 15, 2026 Bilyaminu Bello

Ɗan takarar mataimakin gwamna na jam’iyyar Accord Party a jihar Osun, Kola Adewusi, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa jam’iyyar za…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Zaɓen Osun: Adeleke ya ƙarfafi gwiwar mabiya

August 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, a ranar Asabar ya bayyana ƙarfin gwiwar sa na samun nasara a zaɓen gwamnan jihar…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Zaɓen Osun: Masu zaɓe da dama sun fito a mazaɓar ɗan takarar jam’iyyar APC

August 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Masu zaɓe a jerin gwano suna kaɗa ƙuri’unsu a Gunduma ta 09, Rukunin Zaɓe na 11, da ke Ikire a…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa

Zaben Osun: Sama da masu zabe miliyan 2 ne za su kada kuri’a

August 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

A yau ne al’ umar jahar Osun, a Kudu-maso-yammacin Najeriya ke turruruwa zuwa rumfunan zabe a fadin jihar don zaben…

Labarai Najeriya Siyasa

Zaɓen Osun: Jami’an tsaro sun kama sama da baƙi 100 da katin zaɓe

August 15, 2026 Bashar Muhammad Dange

Rahotanni sun ce jami’an tsaro sun kama sama da mutane 100 da ake zargin an shigo da su domin su…

Posts pagination

1 … 100 101 102 … 209

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

’Yan sanda sun tattauna da matasa a Kano kan zaman lafiya gabanin zaɓen 2027

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

’Yan sanda sun kama wanda ake zargi da satar mota mai ɗauke da kayayyakin miliyoyin Naira a Maiduguri

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

’Yan bindiga sun sace ɗaliban makarantar Islamiyya 14 a Jihar Neja

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Lafiya Manyan Labarai

WHO ta bukaci jama’a su riƙa kai rahoton illolin da magunguna ke haifarwa

November 2, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.