Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Tsaro

’Yan sanda sun ceto mutum 9 daga hannun ‘yan bindiga a Kaduna, jami’ai biyu sun rasa rayukansu

June 26, 2026 Basheer Nuhu Masa

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta ce ta samu nasarar ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a…

Labarai Tsaro

Dakarun Operation Hadin Kai sun ceto mutane 53 a Biu

June 26, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun sashi na 2 na Bataliya ta 135 ta Musamman ƙarƙashin Operation HADIN KAI sun yi nasarar tarwatsa shingen hanya…

Labarai Najeriya

CBN ta umarci bankuna su daskarar da asusun mutanen da ake zargi da ɗaukar nauyin ta’addanci

June 25, 2026 Bilyaminu Bello

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umarci bankuna da sauran cibiyoyin kuɗi a faɗin ƙasar nan da su gaggauta daskarar da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Sadarwa Siyasa

Zaben 2027: PDP ta baiwa Pantami Takardar shaidar takarar gwamnan Gombe

June 25, 2026 Muhammad Bashir

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami, ya karɓi takardar shaida daga Jam’iyyar PDP, wadda ta tabbatar da shi a…

Labarai

Ku zo mu yi aikin gina mafita mai ɗorewa ga halin da yaran Arewa ke ciki—IG Wala

June 25, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Wani shahararren mai fafutukar siyasa da yaƙi da cin hanci da rashawa, Ibrahim Garba Wala (wanda ake kira IG Wala)…

Duniya Labarai Lafiya Najeriya

NAFDAC ta gargadi ’yan Najeriya kan wasu abubuwan sha masu kuzari da aka haramta a Ghana

June 25, 2026 Basheer Nuhu Masa

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya (NAFDAC) ta gargaɗi al’ummar ƙasar kan yaduwar wasu abubuwan sha masu…

Duniya Labarai Tsaro

Kenya ta tsaurara tsaro yayin da aka cika shekaru biyu da zanga-zangar matasan Gen Z

June 25, 2026 Zainab Muhammad Usman

Jami’an tsaron Kenya sun baza ɗimbin jami’an ‘yan sanda a manyan tituna da muhimman wuraren a yau ranar Alhamis domin…

Labarai Manyan Labarai

Tiani ya naɗa sabon jakadan Nijar a Najeriya

June 25, 2026 Bashar Muhammad Dange

Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar, Abdourahamane Tiani, ya naɗa Janar Sani Issa Kashe a matsayin sabon jakadan ƙasar a…

Labarai Najeriya Nishaɗi Ra'ayi Sadarwa Sharhi Tsokaci Wasanni

Gusau ya yi alkawarin mayar da horar da masu horarwa zuwa matakin jihohi

June 25, 2026 Muhammad Bashir

Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, Alhaji Ibrahim Musa Gusau, ya sake jaddada aniyar Hukumar na bunkasa ƙwallon ƙafa daga…

Duniya Labarai Manyan Labarai Tsaro

Dubban baƙin haure na tserewa saboda sabuwar barkewar rikicin ƙyamar baƙi a Afirka ta Kudu.

June 25, 2026 Zainab Muhammad Usman

Dubban baƘin haure daga ƙasashen Afirka suna fuskantar rayuwa cikin fargaba bayan sake barkewar hare-haren Ƙyamar baƙi (xenophobia) a sassa…

Posts pagination

1 … 101 102 103 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.